Abin kunya ne ace ‘yan kannywood sun kasa daukar nauyin Hamza yahaya akan rashin lafiyar sa, Duniyar kannywood
Abin kunya ne ace 'yan kannywood sun kasa daukar nauyin Hamza yahaya akan rashin lafiyar sa, Duniyar kannywood

Abin kunya ne wai masana’anta kamar kannywood ace idan wani yana neman taimako sai ya fito anyi shela ana neman taimako a wajan mutanen gari, wanda hakan yana nuna alamar cewa masu kudin kannywood basa taimakawa basu da shi tabbas babu hadin kai a masana’antar.
Anan kuma jarumi Hamza yahaya ne wanda ya gamu da iftila’in ‘yan bindiga wanda suka harbe shi a hancin sa, inda ya fito kafafan sada zumunta yana bayyana kudurin sa akan aikin da za’a masa yana neman taimakon wa’anda zasu agaza masa ayi masa aikin.
Mun sami wannan faifai bidiyon ne daga tashar Duniyar kannywood dake kan manhajar Youtube, sannan kuma a cikin bidiyon zakuga jarumi Hamza yahaya tare da Mustapha badamasi nabraska, inda Nabraska yake bayani akan abin da yafaru da Hamza yahaya sannan kuma yake nemawa Hamza yahaya taimako a wajan Gwamnati da sauran al’umma.
Kalli bidiyo domin kaji cikekken bayani daga bakin Mustapha badamasi nabraska.
Karanta wannan labarin.
Karanta wannan labarin.
Allah sarki: Za’a sakewa jarumi Hamza yahaya aiki a hancin sa yana neman taimakon al’umma
Karanta wannan labarin.