Adam A Zango Yayi Zazzafan Martani Akan Rashin Kunyar Da Hadiza Gabon Tayi Musu
Adam A Zango Yayi Zazzafan Martani Akan Rashin Kunyar Da Hadiza Gabon Tayi Musu

Kamar Yadda Kuka Sani A Yan Kwanakin Nan Wani Labari Ya Karade Kafafen Sada Zumunta Na Rigimar Hadiza Gabon Da Auwal Isah West Biyo Bayan Wani Abu Da Manyan Jaruman Kannywood Sukayi A Yayin Ziyararsu Gidan Telebijin Na DSTV.
Duk Da Dai Kun Sani A Kwanakin Baya Wani Labari Ya Bulla Na Za’a Fara Haska Fina-finan Kannywood Masu Dogon Zango A DSTV Kamar Su Film Din Aduniya Ko Izzar so, Bayan Ganin Karbuwarsu A Wajen Mutane.
To Sai Abun Ya Zama Biyu Lokacin Da Jaruman Kannywood Din Su Adam A Zango, Ali Nuhu, Abba El-mustapha, Abubakar Bashir Mai Shadda Da Sauransu Suka Halarchi Wajen Domin Bunkasa Kasuwanchinsu Na Sana’ar Film Da DSTV.
Sai Abun Ya Zama Biyu Ma’ana Sai Lokacin Ya Zamto Dai-dai Da Wani Jarumin Film Din Kudu Wato White Money Yachi Wata Gasa Acikin Wani Shahararren Film Mai Suna Big Brother Wanda Manyan Masu Kudi Suke Kallonsa.
A Lokacin Da Jaruman Kannywood Suka Halarchi Wannan Wajen Sai Suka Gamu Da White Money Shima Ana Tayashi Murna, Duk Da Dai Shima Jarumine Dan Uwansu Kuma Abokin Sana’arsu Sai Sukayi Hotuna Har Da Bidiyo Suna Tsokarsa Tare Dacewa Zai Basu Miliyan Ashirin Acikin Miliyan Casa’in Din Da Yayi Nasara Acikin Gasar.
Yadda Har Jaruman Kannywood Din Suka Wallafa Wannan Bidiyo A Shafukansu,To Sai Dai Bayan Faruwar Wannan Al’amari Sai Jaruma Hadiza Gabon Tayiwa Abun Mummunar Fahimta Ganin Cewa Tayi Zaton Sun Ziyarchi Mutumin Domin Su Tayashi Murnar Samun Wanan Kudi Da Yayi Amma Kuma Hotunan Dasukayi Da Bidiyon Bataga White Money Ya Wallafa A Shafinsa Na instagram Ba Ko A Story.
Amma Kuma Su Jaruman Sun Wallafa Shine Har Tayi Wani Tsokaci A Shafinta Na Instagram Yadda Take Cewa “Ko Repost Dinku Ba’a Yiba” Sannan Kuma “Ba’a Sakaku A Story Ba” Wannan Abu Da Jaruma Hadiza Gabon Tayi Yayi Matukar Bawa Wasu Daga Cikin Jaruman Kannywood Haushi.
Yadda Har Takai Ga Jarumi Auwal Isah West Yayi Zafafan Kalamai Ga Hadiza Gabon Tare Da Tona Mata Asiri.
Daga Baya, Lokacin Da Auwal Isah West Ya Wallafa Wannan Bidiyon Sai Ya Gogeta Duba Da Irin Badakalar Da Yayi Wanda Ake Zaton Haline Na Zuciya.
To Sai Dai Kuma Ansamu Wadanda Suka Dauki Bidiyon A Lokacin Daya Sake Ta,Bayan Wallafa Bidiyon A Kafafen Sada Zumunta Ba’a Ga Jaruma Hadiza Gabon Ta Dauki Mataki Kan Wadannan Kalamai Na Batanchi Da Jarumi Auwal Isah West Yayi Ba, Ashe Lokacin Jarumar Bata Kasar Nan Tana Kasar Cairo Kamar Yadda Rohotanni Suka Tabbatar.
Bayan Jarumar Ta Dawo Gida Nigeria Sai Taci Karo Da Wannan Bidiyon, Anan Take Kuwa Tasaka Akayi Ram Dashi Ma’ana Aka Gamashi Da Yan Sanda, Sannan Wata Majiya Ta Sanar Dacewa Bayan Jarumar Ta Saka An Kamashi Sai Ta Kashe Wayarta Yadda Kada Wani Ya Kirata Ya Bata Hakuri.
Sai Dai Daga Baya Munga Auwal Isah West Ya Wallafa Wani Bidiyo A Shafinsa Na Instagram Yana Bayyana Cewa Wadannan kalaman Batanchi Da Yayi Akan Hadiza Gabon Karya Yake Sharrine Na Zuciya.
Sanma Yana Bawa Masoyanta Hakuri, Da Kuma Ita Jarumar.
To Bayan Kura Ta Lafa Sai Kuma Mukaga Jarumi Adam a Zango Ya Wallafa Wani Gajeren Bayani A Shafinsa Na Instagram Kamar Haka:
Wanann Itacd Tambayar Da Jarumi Adam a Zango Yayi, Amma Ku Dakace mu Domin Kuji Cikakken Rohoto Wanda Zai Zo Muku Nam Gaba, Amma Muna so Idan Wannan Shine Farkon Shigowarka Acikin Wannan Shafi Namu Munaso Ka Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Dazarar Mun Saka.
Zaku Iya Karanta Wannan Labarin:
Magana ta zama babba: Sadiya haruna tasa baki kan rigimar jaruma Hadiza gabon da Auwal isah west