Allah sarki: Za’a sakewa jarumi Hamza yahaya aiki a hancin sa yana neman taimakon al’umma

Allah sarki: Za'a sakewa jarumi Hamza yahaya aiki a hancin sa yana neman taimakon al'umma

Allahu akbar jarumi Hamza yahaya yana cikin hali akan ciwon da wasu ‘yan bindiga suka yi masa a lokacin da suke kan hanyar zuwa jihar Kano daga garin Legas.

Idan baku manta ba a kwanakin baya da suka wuce kun sami labarin yadda aka yiwa jarumi Hamza yahaya aiki akan hancin sa, inda har ma aka nuna hotunan nasa yanda Allah ya maida shi bayan anyi masa aikin.

Hakika labarin jarumi Hamza yahaya labari ne mai cike da ban tausayi, inda har wasu ma sukan zubar da hawaye idan sukaji abinda ya faru da shi.

Hamza yahaya dai ya hadu da iftila’i ne na ‘yan bindiga shi da abokin sa mai suna Ataka, inda ‘yan bindigar suka bude musu wuta lamarin da yasa harsashi ya wuce ta gefen hancin Hamza yahaya wanda ya haddasa masa mummunan rauni akan hanicin nasa.

Ku kalli bidiyon dake kasa domin kuji cikekken labari akan aikin da za’a sakewa Hamza yahaya a kan hancin sa.

Karanta wannan labarin.

Wani bawan Allah zai kai Hamza yahaya kasar waje domin a sake masa aiki a fuskar sa dalilin baya iya shan nunfashi sosai

Karanta wannan labarin.

Masoyin Hadiza Gabon Yayi Kaca Kaca Da Datti Assalfy Kan Munanan Kalaman Da Ya Jafeta Dasu

Karanta wannan labarin.

Jerin jaruman kannywood maza d mata cikin kayan sojoji wanda ba kowane zaiyi zaton jaruman zasu fito a wannan shigar ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button