Bayyanar sabuwar bidiyon Fatima Ali nuhu a manhajar TikTok tasa jama’a da dama tururuwar kallon bidiyon

Bayyanar sabuwar bidiyon Fatima Ali nuhu a manhajar TikTok tasa jama'a da dama tururuwar kallon bidiyon

A yanzu ne mukaci karo da wani faifan bidiyon na Fatima Ali nuhu wanda tashar Gaskiya24 Tv ta wallafa, inda zakuga Fatima Ali nuhu a cikin wannan bidiyon tana bin wata wakar soyayya mai ratsa zuciya.

Kamar yadda wasunku suka sami a kwanakin baya Fatima Ali nuhu ta wallafa wata bidiyo a shafinta na sada zumunta instagram, inda wannan bidiyon da janyo mata cece-kuce a kafafan sada zumunta.

Wanda wasu suke zaton ko wani abu ta aikata a cikin wannan bidiyon data wallafa, hakan yasa jama’a suke ta tururuwar kallon wannan bidiyon nata da niyyar wani abu, amma da sunga bidiyon sai suka sabanin abin da suke tunani.

To sai a yanzu kuma Fatima Ali nuhu ta sake wallafa wata budiyon nata a manhajar TikTok, inda take mamin din wata wakar soyayya mai sa nishadi kamar yadda tashar Gaskiya24 Tv ta wallafa bidiyon.

Ga bidiyon nan domin ku kalla kuga yadda take bin wakar tana shaukin soyayya.

Karanta wannan labarin.

Malam Ali a shirin kwana casa’in ya fashe da kuka akan halin da talakawa suke ciki a wani sako mai suna hawayen Arewa

Karanta wannan labarin.

Soyayya tsakanin mawaki Hamisu breaker da jaruma Sadiya adam ta dauki hankulan jama’a

Karanta wannan labarin.

Jerin ‘yan matan da suka taba yin bidiyon tsiraici a masana’antar kannywood tun daga shekarun baya har kawo yanzu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button