Jerin jaruman kannywood maza d mata cikin kayan sojoji wanda ba kowane zaiyi zaton jaruman zasu fito a wannan shigar ba

Jerin jaruman kannywood maza d mata cikin kayan sojoji wanda ba kowane zaiyi zaton jaruman zasu fito a wannan shigar ba

Ga wadanda suka fiye kallon shirin fin-finan hausa musamman wanda ake shiryawa a yanzu zakuga akwai jaruman da suke sha’awar fitowa a masu mukamin damara ta soja ko dan sanda.

Akwai jaruman da bukatar su kawai shine a basu roll din da zasu fito a matsayin sune hukuma wanda zasuna ladaftar da mutane masu munanan halaye a cikin shirin nasu, domin wasu jaruman sunfi dacewa da wannan roll din na hukuma zakuga idan suka sanya kayan a jikinsu kamar da gaske ma hakan suke.

Domin duk masu ririn wannan ra’ayin na zama soja ko dan sanda a cikin shirin fim to basu damu da fitowa a fannin soyayya ko rawa da waka ba su dai kawai a basu wanna roll din da suke bukata domin hakan zaifi dacewa da su sannan kuma zasufi sakewa suyi abin da ake bukata a cikin fim din.

Tashar Gaskiya24 Tv ta wallafa jerin wasu jaruman kannywood wanda suke sanye da kayan sojoji, kamar yadda zaku gani a cikin bidiyon.

A cikin jaruman akwai irin su, Jarumi Adam a zango, Jaruma Maryam booth, Jarumi Ali nuhu da dai sauran su.

Kalli bidiyon domin kaga yadda tashar Gaskiya24 Tv ta wallafa jerin jaruman da suke sanye da kayan sojojin.

Karanta wannan labarin.

Jerin jaruman masana’antar kannywood mata wadanda suke ‘yan kasar kamaru ba ‘yan Nageriya bane

Karanta wannan labarin.

Bayyanar sabuwar bidiyon Fatima Ali nuhu a manhajar TikTok tasa jama’a da dama tururuwar kallon bidiyon

Karanta wannan labarin.

Malam Ali a shirin kwana casa’in ya fashe da kuka akan halin da talakawa suke ciki a wani sako mai suna hawayen Arewa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button