Advertisement

Jerin ‘yan matan da suka taba yin bidiyon tsiraici a masana’antar kannywood tun daga shekarun baya har kawo yanzu

Jerin 'yan matan da suka taba yin bidiyon tsiraici a masana'antar kannywood tun daga shekarun baya har kawo yanzu

Kamar yadda dai kowa ya sani a masana’antar kannywood aan yawan samin ‘yan matan da suke janyo cece-kuce ta dalilin bayyanar bidiyon tsiraicin su, wanda ba tun yanzu aka saba samin irin wannan a kannywood ba.

A cikin jaruman da bidiyon tsiraicin nasu ta bayyana akwai wacce ita ta fara bode musu ido wanda tun farko ita aka fara gani a bidiyon tsiraicin, inda aka ga jarumar ana amfani da ita ido da ido kamar yadda ake a fim din batsa.

Wannan jarumar ba kowacce jaruma bace illah Maryam hiyana, amma wannan al’amarin yana faruwa sai yai gaggawar aurar mutumin da yayi lalatar da ita wanda har kawo yanzu suna tare, dalilin hakan yasa aka manta abin da jarumar ta aikata.

Bayan wannan bidiyon tsiraicin jaruma Maryam hiyana ya shude sai kuma aka sami jaruma Kubura dako inda ake zargin an sami bidiyon tsairaicin ta tana iskanci.

Amma duk da nata bidiyon tsiraicin bai bayyana kamar na Maryam hiyana ba, sai jaruma Kubura dako da dakata da yin shirin fim da kowa kasar Malesia da sunan karatu zata yi, amma tun daga wannan lokacin ba’a sake ganinta a cikin shirin fina-finai ba.

Domin kusan matan da suka taba yin bidiyon tsiraici a masana’antar kannywood sai ku kalli bidiyon dake kasa.

Karanta wannan labarin.

Tsoho Dan Shekara 71 Ya Mutu Yana Tsaka Da Lalata Da Wata Budurwa A Gidan Karuwai

Karanta wannan labarin.

Jerin shahararrun jaruman kannywood wanda suka taba fitowa takarar siyasar Nageriya

Karanta wannan labarin.

Adam A Zango Yayi Zazzafan Martani Akan Rashin Kunyar Da Hadiza Gabon Tayi Musu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button