Malam Ali a shirin kwana casa’in ya fashe da kuka akan halin da talakawa suke ciki a wani sako mai suna hawayen Arewa

Malam Ali a shirin kwana casa'in ya fashe da kuka akan halin da talakawa suke ciki a wani sako mai suna hawayen Arewa

Malam ali a cikin shirin kwana casa’in mai dogon zango ya fashe da kuka akan halin da talakawa suke ciki, a wani sako mai suna hawayen Arewa.

Kamar yadda kuka sani a halin yanzu talakawa suna cikin wani matsanancin hali wanda rayuwar su take neman susucewa, kama daga rashin kudi wanda zasu gudanar da bukatun rayuwar su, sai kuma rashin aikin yi wanda matasa yasu nemi kudi ta wannan hanyar domin ganin sun cimma wani burinsu na rayuwa.

Sannan uwa uba shine rashin zaman lafiya da ake fama da shi a yanzu wanda ta dalilin rashin zaman lafiya yasa talakawan suka kauda komai daga gabansu.

A wannan lokacin da muke ciki abubuwa sun taru sun yiwa al’umma yawa babu zaman lafiya, babu kwakkwarar sana’ar, babu wadacaccan kudi a hannun al’umma wanda zasu gudanar da abin daya zama dole na rayuwar su.

Shi yasa ta’addanci da kuma sace-sace sukayi yawa domin wani adin ba hakan yayi ba bashi da wata hanyar da zai sami kudaden da zai biya bukatun rayuwar sa.

Amma da ace komai ya yawaita na hanyoyin samin kudi wanda matasa zasu nayi da irin wadannan abubuwan baza suna faruwa ba, domin idan aka sami yawaitar kamfanoni da masana’antu kala kala daban-daban to da matasa sun daina zaman banza kuma sun daina yin wani abu wanda zai lalata musu rayuwar su.

Kalli bidiyon nan domin abubuwan da sukasa Malam ali a shirin kwana casa’in kuka wanda sun faru akan talakawa ne.

Karanta wannan labarin.

Soyayya tsakanin mawaki Hamisu breaker da jaruma Sadiya adam ta dauki hankulan jama’a

Karanta wannan labarin.

Jerin ‘yan matan da suka taba yin bidiyon tsiraici a masana’antar kannywood tun daga shekarun baya har kawo yanzu

Karanta wannan labarin.

Tsoho Dan Shekara 71 Ya Mutu Yana Tsaka Da Lalata Da Wata Budurwa A Gidan Karuwai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button