Soyayya tsakanin mawaki Hamisu breaker da jaruma Sadiya adam ta dauki hankulan jama’a
Soyayya tsakanin mawaki Hamisu breaker da jaruma Sadiya adam ta dauki hankulan jama'a

Ficaccan mawaki na masana’antar kannywood wanda ya dauki lambobin yabo, Hamiau breaker, wanda ya kware wajan rera wakokin masu dadi musamman ma wakokin soyayya wanda ya rera wakoki da dama tun daga farkon fara wakar sa har kawo yanzu.
Soyayyar da mawaki Hamisu breaker sukayi da jarumar shirin fim Sadiya adam ta fara bayyana a fili, inda ake yawan ganin Hamisu breaker tare da Sadiya adam suna gawa wakokin Hamisun wanda wakar da suke hawa ta masoya ce.
Ku kalli bidiyon dake kasa domin kuga Hamisu breaker tare da Sadiya adam suna abubuwa irin na masoya.
Karanta wannan labarin.
Karanta wannan labarin.
Tsoho Dan Shekara 71 Ya Mutu Yana Tsaka Da Lalata Da Wata Budurwa A Gidan Karuwai
Karanta wannan labarin.
Jerin shahararrun jaruman kannywood wanda suka taba fitowa takarar siyasar Nageriya