Tirkashi sace ‘ya’yan sarki ta gwaye a Jihar kwara ya janyowa yanbindiga tashin hankalin dabasu tsam mataba Wanda

Tirkashi sace 'ya'yan sarki tagwaye a Jihar kwara ya janyowa yanbindiga tashin hankalun dabaau tsammataba Wanda

Garkuwa da mutane yayi tsanani a Jihar kwara Wanda Yan Bindiga har sun iya daukan ‘ya’yan sarki.

A yammacin jiyane  muka Sami wani rahotan daga Daya daga Cikin manema labaranmu na Dalatopnews Dake zaune a Jihar kwara Wanda ya shaidamana cewa Yan Bindiga sun sace ‘ya’yan sarki a Jihar ta kwara.

Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da tagwaye mata ‘ya’yan wani basarake a Jihar Kwara, Oba Samuel Adelodun.

Kazalika maharan sun yi awon gaba da masu yi masa hidima uku, kamar yadda Kakakin ‘Yan Sandan Kwara Okasanmi Ajayi ya tabbatar ranar Juma’a.

Ya bayyana waɗanda aka sace ɗin a matsayin direban sarkin mai suna Kunle da mai tsaron lafiyarsa, Lawrence Abiodun da kuma ‘yar aikin gidan, Bukunmi Akanbi.

Gidan talabijin na Channels TV ya ambato basaraken da ke Ƙaramar Hukumar Ekiti yana cewa an sace ‘ya’yan nasa ne a ranar Alhamis.

A cewar Mista Ajayi, mutanen na kan hanyarsu ta zuwa Obbo Ayegunle kafin ‘yan bindigar su ɗauke su.

Kada kumanta Kuna tare Dani A Usman Ahmad a shafinmu na Dalatopnews.

KU KARANTA WANNAN:

Kudadan da Muhammad Buhari yafitar don bayar da talafi ga ‘yan kasa naira miliyan dubu 600 bashine wannanne dalilin dayasa wasu suka kikarba wanda hakan yajawo

Squid Game: Yadda Aka Tattauna Kan Film Din Da Aka Kalleshi Sau Miliyan 111 Acikin Kwana 28 A Nigeria

Wannan Babban Darasine Ga Wayanda Basu San Makiryicin Yan Damfara Da Artificial Karuwai Ba

Kada kumanta kudanna Mana alamar kararrawar sanarwa Domin samin Jin kararrawar shirye-shiryanmu masu kayatarwa mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button