Trending

Tsoho Dan Shekara 71 Ya Mutu Yana Tsaka Da Lalata Da Wata Budurwa A Gidan Karuwai

Tsoho Da Shekara 71 Ya Mutu Yana Tsaka Da Lalata Da Wata Budurwa A Gidan Karuwai

Rohoto Ya Samemu Akan Wani Tsoho Dan shekara 71 Ya Mutu Yana Lalata Da Wata Budurwa ‘Yan Gidan Magajiya Acikin Otal Dake Garin Shagamu A Jihar Ogun.

Kamar Yadda Jaridar The Punch Ta Wallafa Wannan Mummunan Al’amari Ya Farune A Wani Otel Mai Suna ogijo A Daki Na 50 Dake Garin Shagamu Din.

Mamachin Mai Suna Ajibola olufemi Adeniyi, Ya Mutune A Dakin Yarinyar Wanda Ita Kuma ‘Yace Ga Mai Siyar Da Giya A Otal Din.

Mutumin Dayke Zaune A Gida Mai Lamba 22, Akilo Street, Bariga A Jihar Legas Ya Ziyarchi Gidan Domin Ya Huta, Yadda Ya Sayi Giya Sannan Kuma Ya Bukaci Kwanciya Da Yarinyar Mai Suna Joy.

Wata Majiya Daga Otal Din Wanda Ta Bukaci A Sakaya Sunanta Ta Bayyana Cewa, Yana Cikin jima’i Da Yarinyar Ya Yanke Jiki Ya Fadi Ya Mutu.

Baya Da Haka Wata Majiya Data Bayyanawa Jaridar Punch, Tace Yan Sanda Sun Ziyarchi Wajen Domin Dauke Gawar Adeniyi.

Sanna Majiyar Ta Kara Dacewa, An Ajiye Gawar Adeniyi A Wajen Ajiye Gawarwaki A Jihar ogun, Domin Iyalinsa Suzo Su Karbeshi.
Sanna Kuma An Tsare Yarinyar Yadda Za’ayi Binciken Abunda Ya Kashehi Kafin A Sake Ta.

Toh Allah Ya Kyauta Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu An Tsokaci Akan Wannan Mummunan Al’amari Dayake Faruwa, Sannan Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

Ku Karanta Wannan Labarin:

Adam A Zango Yayi Zazzafan Martani Akan Rashin Kunyar Da Hadiza Gabon Tayi Musu

Ku Karanta Wannan Labarin:

Tirkashi sace ‘ya’yan sarki ta gwaye a Jihar kwara ya janyowa yanbindiga tashin hankalin dabasu tsam mataba Wanda

Ku Karanta Wannan Labarin:

Wata Kotu Ta Umarchi Wani Kamfani Ya Biya Dan Nijeriya 17m Kan Kiransa Da Goggon Biri

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button