Wani bawan Allah zai kai Hamza yahaya kasar waje domin a sake masa aiki a fuskar sa dalilin baya iya shan nunfashi sosai

Wani bawan Allah zai kai Hamza yahaya kasar waje domin a sake masa aiki a fuskar sa dalilin baya iya shan nunfashi sosai

A jiya ne muka sami labari kan cewa jarumi Hamza yahaya ya fito yana neman taimakon al’umma akan larurar data same shi.

Jarumi hamza yahaya ya tabbatar da cewa baya iya numfashi da hancinsa sosai sai dai ta baki wanda hakan yasa baya barci sosai, kamar dai yadda kuka sami labarin akan iftila’in da Hamza yahaya ya hadu da shi akan hanyar sa ta zuwa jihar Kano daga garin Legas shi da wani abokin sa mai suna Ataka, wadanda dukkan su sun kasance ‘yan kamfanin jarumi Ali nuhu ne FKD Production.

Inda akan hanyar tasu ne suka hadu da ‘yan bindiga wanda suka bude musu wuta, inda jarumi Hamza yahaya da abokin nasa Ataka suka samu munanan raunika.

Ku kalli wannan bidiyon domin kuji cikekken bayani akan jarumi Hamza yahaya wanda a yanzu haka za’a fita da shi kasar waje domin a sake masa aiki.

Karanta wannan labarin.

Masoyin Hadiza Gabon Yayi Kaca Kaca Da Datti Assalfy Kan Munanan Kalaman Da Ya Jafeta Dasu

Karanta wannan labarin.

Jerin jaruman kannywood maza d mata cikin kayan sojoji wanda ba kowane zaiyi zaton jaruman zasu fito a wannan shigar ba

Karanta wannan labarin.

Jerin jaruman masana’antar kannywood mata wadanda suke ‘yan kasar kamaru ba ‘yan Nageriya bane

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button