Wata Kotu Ta Umarchi Wani Kamfani Ya Biya Dan Nijeriya 17m Kan Kiransa Da Goggon Biri

Wata Kotu Ta Umarchi Wani Kamfani Ya Biya Dan Nijeriya 17m Kan Kiransa Da Goggon Biri

Wata Kotu Dake Kasar Ireland Ta Umarchi Wani Kamfani Ya Biya Dan Nijeriya Milliyan 17 Bayan Siffantashi Da Biri Da Wani Bature Yayi

Wani Kamfanin Kasar Ireland Mai Suna Cpl Solution Ltd,Anci Su Tarar €30,000 Wanda Yayi Daidai Da N17 Million Ga Wani Dan Nijeriya Mai Suna Kings Oluebuke Kan Kalaman Banbanchin Launi Fata Da Abokin Aikinsa Yayi Mishi

Wata Jarida Mai Suna Irish Times Ta Rawaito ,Oluebebe Yana Aiki A Ma’ajiyar Kamfanin Kuma Yayi Ikirarin Cewa A Karshen Watan Fabrairu 2019,Shugaban Ya Kirashi Da Goggon Biri Tare Da Tirsashi Ya Yi Kukan Biri Da Rawan Shi A Gaban Sauran Ma’aikatan

Mutumin Yace Bai Rahoton Wannan Cin Mutuncin Ba A Lokacin ,Sai Da Shugaban Ya Sake Maimaita Wannan Al’amarin A Gaban Sauran Ma’aikatan Ranar 21 Ga Watan Mayun 2019 Sannan Ya Dauki Matakin Shigar Da Kara

Inda Kotun Kuma Daga Karshe Ta Umarchi Da Kamfani Ya Biya Shi Diyar Million 17 Kan Cin Mutunchi Da Akayi Masa

Ku Kara Karanta Wannan Labarin

Bayyanar Bidiyon Mataimakin Gwamnan Sokoto Acikin Hotel Da Matarsa Ya Dauki Hankula

Matashin da yake satar kudadan mutane Yayin da kaje kan ATM mashin ‘yansandar Jihar jigawa rashen Dutse Sunyi nasarar kamashi Wanda.

Mai Karatu Zamu So Karben Ra’ayoyinku A Sahen Mu Na Tsokacin Kan Wannan Cin Zarafin Da Akayiwa Wannan Dan Nijeriyar .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button