Trending

An Bani Naira Dubu Biyu (N2000) An Kashe Babana Cewar Wannan Matashin

An Bani Naira Dubu Biyu (N2000) An Kashe Babana Cewar Wannan Matashin

Kamar Yadda Hausawa Suke Cewa Naka Shiyake Bada Kai,Ma’ana Idan Kaga An Zalunceka Da Wahala Babu Hadin Kai Ga Wadanda Suke Kusanchi Da Kai.

Duba Da Yadda Talauchi Da Rashin Aiki Yake Damun Mutanenmu Na Arewa, Yasa Abubuwa Marasa Dadi Suke Ta Faruwa, Tare Da Ban Mamaki Ko Al’ajabi.

Kamar Yadda Kuka Sani A Yanzu Kasar Nigeria Tana Wani Hali Ma Kunchi Da Kuma Wata Musiba Wato Garkuwa Da Mutane Da Fashin Kai,Yadda Yawanchi Mutanen Nigeria Musamman Yankin Arewa Basa Iya Doguwar Tafiya A Mota Hankali Kwance.

Hakane Yasaka Masu Hali Suke Yin Doguwar Tafiyarsu A Jirgi.

To Anan Kuma Sai Asirin Wani Matashi Ya Tonu Yadda Ya Hada Kai Ga Wasu Miyagun Mutane Ake Kashewa Mutane Ana Biyanshi Kudi, Idan Kaji Labarinsa Abun Zai Baka Mamaki Ganin Cewa Harkace Ta Siyar Da Rai Ko Kuma Barazana Ga Rayuwa.

Amma Kuma Duk Abunda Akace Barazana Ga Rayuwa A Samu Kudi, Mutum Zai Iya Zaton Wani Makuden Kudi Ne Da Za’a Bayar Domin A Siyar Da Rai Ganin Munin Aikin, To Abun Bakin Ciki Anan Shine.

Wani Matashi Aka Kama Wanda Yake Bayyana kudin Da Aka Bashi Yayarda Aka Kashe Kanin Mahaifinsa, Wanda Bincike Ya Nuna Cewa Kanin Mahaifinnasa Mutum Ne Mai Arziki, Amma Aka Hada Baki Da Matashin Aka Kasheshi.

Acikin Bidiyon Da Zata Zo Muku A Kasan Wannan Rubutu Zakuji Yadda Matashin Yake Bayyana Kudin Da Aka Bashi Har Ya Yarda Aka Kashe Masa Kanin Mahaifi, Wanda Kudij Bazai Gaza Naira Dubu Biyu Ba N2000.

Ga Bidiyon Sai Ku Kalla.

Toh Allah Ya Kyauta Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Mummunan Al’amari Dayake Faruwa A Yankinmu Na Arewachin Nigeria.

Sannan Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

Ku Karanta Wannan Labarin:

Tofa Hukumar EFFC Ta Kama Rabi’u Musa Kwankwaso Kan Almundana

Ku Karanta Wannan Labarin:

Yanzu – Yanzu Akayi Babbar Mutuwar Data Firgita Hankalin Mutane Da Dama innalillahi Matar Abubakar Gumi Ta Rasu

Ku Karanta Wannan Labarin:

Fatalwa Ayshert Muhammad Nasara tayiwa Datti Assalafy zazzafan martani akan kazafin daya mata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button