Hadiza Gabon Ba Karuwa Bace, Ku Daina Tonawa Mutane Asiri Martanin Wani Mutumi Akan Datty Assalafy
Hadiza Gabon Ba Karuwa Bace, Ku Daina Tonawa Mutane Asiri Martanin Wani Mutumi Akan Datty Assalafy

Kamar Yadda Labarai Suka Karade Kafafen Sada Zumunta Na Rigimar Hadiza Gabon Da Auwal Isah West, Biyo Bayan Wasu Kalaman Batanchi Da Jarumi Auwal Isah West Din Yayi Akan Jaruma Hadiza Gabon.
Daga Baya Lokacin Da Kura Take Tsaka Da Turnikewa Aka Ga Jarumin Ya Sake Sakin Wata Bidiyo A Shafinsa Ma Instgram Yadda Yake Karyata Wadannan Kalaman Batanchin Ga Jaruma Hadiza Gabon.
Mai Magana Datty Assalafy Yayi Wasu Kalaman Batanchi Akan Jaruma Hadiza Gabon Kamar Yadda Auwal Isah West Yayi, Domin Kuwa Abunda Auwal Isah West Ya Fada Acikin Wannan Bidiyon Dole Mutane Da Dama Suyi Zaton Yana Da Gaskiya Ganin Cewa Dan Cikin Masana’antar Ne Ya Wallafa Wannan Bidiyon Ko Kuma Wadannan Kalaman Suka Fito Daga Bakinsa.
A Lokacin Datty Assalafy Yayi Munanan Kalamai Akan Jaruma Hadiza Gabob Yadda Har Takai Mutane Da Dama Suna Korafi Akan Abunda Yake Fada.
Har Takai Ga Wani Mutumi Yayi Tsokaci Akan Kalamansa Tare Da Jan Kunnensa Akan Wadannan Kalamai Dayake Fadawa Jarumar.
Acikin Wani Fayfayin Bidiyi Da Zai Zo Muku A Kasan Wannan Rubutu Muna Iya Sauraron Muryar Mutumin Yadda Yake Bayyana Gaskiya Akan Maganar Da Ake Lakabawa Hadiza Gabon.
Ga Bidiyon Sai Ku Kalla.
Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Maganar Da Ake Yadawa Ta Zargin Hadiza Gabon Da Karuwanchi, Kamar Yadda Datty Assalafy Yayi.
Sannan Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.
Ku Karanta Wannan Labarin:
Jarumi Abba El-mustapha yayi cikekken bayani game da masu yada labarin cewa mahaifiyar sa ta rasu
Ku Karanta Wannan Labarin:
Ku Karanta Wannan Labarin:
Allah sarki: Za’a sakewa jarumi Hamza yahaya aiki a hancin sa yana neman taimakon al’umma