IZZAR SO EPISODE 64 ORIGINAL

IZZAR SO EPISODE 64 ORIGINAL

Kamar yadda kuka sani shirin IZZAR SO shiri ne wanda manya manyan jaruman masana’antar jannywood suke shirya shi duk bayan mako-mako.

Related Articles

Shirin IZZAR SO shiri ne wanda ya sami karbuwa da daukaka a wajan al’umma wanda ya kewaye nashiyar Africa, shirin yaba kawatar da jama’a masu kallon sa sabida shirin nasu yana zuwa ne da salo mai kyau wanda jama’a dole suna bukatar kallon sa duk sanda aka shirya sabo.

A cikin shirin na IZZAR SO akwai tsakwakiya mai sosai wanda bazata warwaru kwana kusa ba, shi yasa ake karawa shirin tsayo har zuwa lokacin da za’a kai shi ga gacci.

Ga dundarin shirin nan na IZZAR SO EPISODE 64 ORIGINAL.

[better-ads]

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button