Advertisement

Saurari sabuwar wakar Naziru M Ahmad mai taken, Ja kulle da makulli, wanda ya wallafa ta a yanzu

Saurari sabuwar wakar Naziru M Ahmad mai taken, Ja kulle da makulli, wanda ya wallafa ta a yanzu

  1. Shahararran mawaki kuma wanda yake jagorantar duk wasu wakoki na cikin shirin, Labarin mai dogon zango, wato Nazir M Ahmad wanda kuka fi sani da sarkin waka.

Ya sake wallafa wata sabuwar wakar sa mai taken, Ja kulle da makulli, Nazir M Ahmad Sarkin waka yana yawan wallafa wakokin sa wanda suke jan hankalin al’umma masu sauraro.

Idan baku manta ba dukkan wasu wakokin shirin Labarin mai dogon zango Sarkin waka shine yake jagorantar rera ta, har ma kaga al’umma suna turuwa wajan sauraran wakokin nasa domin ya kware wajan rera wakokin da suke jan hankulan jama’a sannan kuma su fashimci mai ake nufi a cikin wakokin da yake rerawa.

Wannan sabuwar wakar daya rera mun samota ne daga tashar Gaskiya24 Tv wanda ke kan manhajar Youtube, kamar yadda zakuji sabuwar wakar tasa a cikin bidiyon da zaku kalla a kasa.

Ga bidiyon wakar tasa nan domin ku kalla sannan kuma ku saurari sabuwar wakar tasa domin ya rerata yadda ya kamata.

Karanta wannan labarin.

Hadiza Gabon Ba Karuwa Bace, Ku Daina Tonawa Mutane Asiri Martanin Wani Mutumi Akan Datty Assalafy

Karanta wannan labarin.

Jarumi Abba El-mustapha yayi cikekken bayani game da masu yada labarin cewa mahaifiyar sa ta rasu

Karanta wannan labarin.

An Bani Naira Dubu Biyu (N2000) An Kashe Babana Cewar Wannan Matashin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button