Tirkashi wannan shine Babban dalilin dayasa muke satar jariri nida Matata saboda.

Tirkashi wannanne dalilin dayasa muke satar jariri nida Matata saboda.

Babban dalilin dayasa ‘yansanda suka shiga laluma. Wanda suke satar Kanan Yara.

Rahotan ya nunacewa ba yaune Rana ta farkon da aka kawo rahotan daukar jariri a asibitocin Jihar Kano Amma Allah Cikin ikonsa musami nasarar Kama wasu daga Cikin Wanda suke satar jirira a asibitocin Jihar  biki daya.

Rabi’u Muhammad daga Ungogo Jihar Kano, ya bayyanawa ‘yansanda an dauke masa daya daga cikin yayansa da aka haifa tagwayen jarirai yan biyu an dauke daya.

Ya ce an dauke yaron ne da matar sa ta haifa yan biyu a asibitin Muhammad Abdullahi wase dake Kano.

Acewar surukarsa da ke kula da jariran da ke gaban Maternity ward sun yi barci.Ta farka ba ta ga yaron ba.

An kama Maryam Sadiq, mai shekaru 22 da haihuwa mijinta Abubakar Sadiq, ‘dan shekara 50, dake Rijiyar Zaki Quarters, Kano. An kwato Yaron a hannun su.

A binciken farko da yan sanda sukayi Maryam ta furta cewa an kwace yaron daga hannun Muhammad Abdullahi Asibitin koyarwa na Wase Kano kuma tace ta saci yaron ne dalilin rinjayar da mijinta ya yi mata wanda ya daɗe yana neman haifar ɗa namiji.

Kafin kama su, an ce wadanda ake zargin suna sun shirya walima don murnar samun yaro namiji a gidan su wanda ya haifar da shakku ga wasu yan unguwar su dai makwabta su Maryam sun san cewa ba ta da juna biyu, A halin yanzu kuma sabon jaririn ya sake hadewa da nasa
iyaye.

Kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano
Command, CP Sama’ila Shu’aibu Dikko, fsi (Nagari-Nakowa) ya ba da umarnin a mayar da shari’ar zuwa ga
Sashin binciken manyan laifuka na rundunar don bincike mai hankali.

Za a gurfanar da wadanda ake zargi zuwa kotu
bayan kammala bincike acewar DSP Abdullahi Haruna Kiyawa, ANIPR, Jami’in hulda da jama’a na ‘yan sanda,
ga Kwamishinan ‘yan sanda, reshen jihar Kano.

Kasance Dani A.Usman Ahmad a shafinmu na Dalatopnews domin samun sabbin Labaran Duniya Mungode.

KU KARANTA WANNAN:

Tirkashi Shugaban ‘yansandan Nigeria yaba da Umarnin a Kamo ‘yansandan dasuke karbar cin hanci a kan titi biyo bayan video da yafita jiya a sabat.

Wani mutumi ya yiwa Datti Assalafy zazzafan martani kan wasu maganganu daya fada ga Hadiza gabon wanda basu dace ba

Saurari sabuwar wakar Naziru M Ahmad mai taken, Ja kulle da makulli, wanda ya wallafa ta a yanzu

Hadiza Gabon Ba Karuwa Bace, Ku Daina Tonawa Mutane Asiri Martanin Wani Mutumi Akan Datty Assalafy

Jarumi Abba El-mustapha yayi cikekken bayani game da masu yada labarin cewa mahaifiyar sa ta rasu

 

Kada kumanta kudanna Mana alamar kararrawar sanarwa Domin samin Jin kararrawar shirye-shiryanmu masu kayatarwa mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button