Tofa Hukumar EFFC Ta Kama Rabi’u Musa Kwankwaso Kan Almundana

Tofa Hukumar EFFC Ta Kama Rabi'u Musa Kwankwaso Kan Almundana

Biyo Bayan Bullar Sabon Rikici A Jam’iyyar Apc A Jihar Kano, Wadda Ta Kasu Bangare Biyu Bangaren Gwamna Gaduje Da Sanata Shekarau, Ganin Hakan Yasa “Yan Kwankwasiyya Ke Tofa Albarkacin Bakinsu Ta Inda Suke Ganin Addu’arsu Ce Ke Tasiri Akan Jam’iyyar Mai Mulki Ta Apc Biyo Bayan Inconclusive Da Apc Tayi Musu

Inda Jama’a In Bazaku Manta Ba A Duk Lokacin Da Yan Kwankwasiyya Suka Sako Gwamnati A Sakamakon Rikicin Dake Jam’iyyar Apc, Ko Tayi Wani Abun Kunya Ko Kuma Almundahan ,Kaji Sun Fara Yada Cewa Effc Tana Neman Kwankwasawa Da Yiwa Gwamnati Adawa ,Kullum Maganar Da Ake Kwakwanso Ya Kashe Kudin Fasho Ba Bisa Ka’ida Ba

Effc Ta Gayyaci Kwakwanso Ne Bisa Dalilin Shine Wani Takardan Korafi Da Kungiyar ‘Ya Fansho Da Ma’aikatan Jihar Kano Suka Shigar A 2021,Inda Sukayi Ikrarin Kwankwaso Ya Sabawa Dokar Garatuti Ta 2007 Yayin Rike Kudin Fansho Da Yakai Naira Biliyan 10 Daga 2011 Zuwa 2015

Kwankwaso Yayi Kwana Shekarar 2011 Zuwa 2015 ,A Baya Ya Rike Mukamin Daga 1999 Zuwa 2003

A Cewar Masu Korafin Kwankwaso Ya Bada Umarnin Ayi Amfani Da Kudin Fasho Wurin Gina Gidaje Da Ya Kamata Mafi Yawanci Yan Fanshon Wurin Gina Gidajen Da Ya Kamata Inda Mafi Yawancin Yan Fasho Sun Amfana Dasu

An Cimma Yarjejeniya Tsakanin Hukumar Fansho Ta Kano A Matsayin Masu Saka Jari Yayin Da Gwamnatin Kano Da Hukumar Gidaje Na Kano Zasu Yi Aikin A Kasafi Na 60:40

Saide Bayan Bada Kwangilar Gina Gidaje 1,579 A Biranen Kwankwasiya,Amana Da Bandarawa ,Inda Masu Kara Suka Bayyana Cewa Ya Saba Alkawari Inda Yake Bawa Na Kusa Dashi Gidaje Kamar Yadda Suka Fara Zargin Tun Lokacib Da Ya Bar Kan Mulki A 2015

Wannan Dalilin Ne Yasa Hukumar Effc Ta Gayyaci Kwankwaso Domin Amfa Wasu Tambayoyin Kan Tuhumar Da Ake Masa

Ku Kara Karanta Wannan Labarin

Yanzu – Yanzu Akayi Babbar Mutuwar Data Firgita Hankalin Mutane Da Dama innalillahi Matar Abubakar Gumi Ta Rasu

Wa dannan sune dalilin dayasa ilimi yazama koma baya a Nigeria Wanda har suka janyomana

Mai Sauraro Zamu So Karben Ra’ayoginku A Sahen Mu Na Tsokacin Akan Wannan Lamarin.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button