Yanzu Yanzu: Wata mata ta tona asirin jarumi Adam a zango da mawaki Ado gwanja akan kisan wasu yara 4

Yanzu Yanzu: Wata mata ta tona asirin jarumi Adam a zango da mawaki Ado gwanja akan kisan wasu yara 4

Wata mata ta tona asirin jarumi Adam a zango tare da mawaki Ado gwanja yadda suke kashe mutane.

A cikin wata bidiyo da wata mata ta bayyana a kafar sada zumunta ta manhajar TikTok ta bayyana jarumi Adam a zango da mawaki Ado gwanja a matsayin marasa imani masu kashe mutane.

A lokacin da matar take bayyana hakan tana shiga kuka kamar wanda za’a kasheta, inda har na ta alakanta Adam a zango da Ado gwanja da wani lafin kisa wanda aka aikatawa wasu yara guda hudu 4.

Matar mai suna zuwaira mati wanda take zaune a kasar Niger wanda a bayyanawar da take tana nuna cewa kisan da aka yi anyi shine a chan kasar su Niger.

Matar bata tsaya nan ba har sai data sanyo hukumar kare hakkin dan adam a ciki, inda ta bukaci hukumar ta sanya baki a cikin wannan lamarin domin nemawa wadanda aka zalunta hakkin su.

Ku kalli bidiyon dake kasa domin kuji cikekken bayani daga bakin matar.

Karanta wannan labarin.

Yanzu Yanzu: Rigima ta barke tsakanin jaruma Rahama kumo da daraktotin da suke sata a shirin Jamila makira

Karanta wannan labarin.

Wani mutumi ya yiwa Datti Assalafy zazzafan martani kan wasu maganganu daya fada ga Hadiza gabon wanda basu dace ba

Karanta wannan labarin.

Saurari sabuwar wakar Naziru M Ahmad mai taken, Ja kulle da makulli, wanda ya wallafa ta a yanzu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button