Alamo Ya Nuna Cewa Aminan Juna Biyu Jarumai Kannywood Sun Kamu Da Son Hamisu Breaker Dorayi
Alamo Ya Nuna Cewa Aminan Juna Biyu Jarumai Kannywood Sun Kamu Da Son Hamisu Breaker Dorayi

To Anan De Alamu Ya Nuna Cewa Wasu Mata Biyu Kawaye Ko Kuma Aminan Juna A cikin Masana’antar Kannywood Wato Sadiya Adam Da Tumba Gwaska Sun Kamu Da Soyayyar Fitaccen Mawakin Hausa Hamisu Breaker Dorayi
Saide Wasu Suna Ganin Cewa Kamar Dukkansu Ba Soyayyar Gaske Suke Ba, Amma Kuma Masoyan Sun Tabbatar Da Cewa Babu Wasa Cikin Soyayyar Wato Inda Aka Furta Ta To Tabbas Akwai Ta A Cikin Zuciya
Wannan Soyayyar Ta Samo Asali Ne Tun Lokacin Da Sadiya Da Tumba Gwaska Suka Fara Wallafa Wasu Abubuwa A Shafinsu Na Instagram Inda Da Farko Abinda Ya Fara Bayyana Shine Soyayyar Breaker Da Sadiya Adam Kamar Yanda Ita Da Kanta Take Nunawa Akan Shafukanta Na Sadarwa
Kamar Yadda Zakuga Cikakken Bayannin A Cikin Wannan Bidiyan Kasa
Ku Kara Karanta Wannan Labarin
Mai Sauraro Zamu So Karben Ra’ayoyinku A Sahen Mu Na Tsokaci Kan Wannan Labarin Soyayyar Hamisu Breaker Da Jaruman Kannywood Biyu.