Ambaliyar ruwan indiya tayi sanadiyyar mutuwar Samada mutane 25 Wanda a yanzu Ana cigaba da.

Ambaliyar ruwan indiya tayi sanadiyyar mutuwar Samada mutane 25 Wanda a yanzu Ana cigaba da.

Kamar yadda gidan jaridar BBCHausa ya wallafa:

Kungiyoyi daban-daban, da sojoji da hukumar kare hauɗrra da bala’i na Indiya su na ci gaba da aikin ceton wadanda suka tsira daga mummunar ambaliyar ruwan da jihar Kerala ta fuskanta a dan tsakanin nan.

Sai dai aikin na fuskantar cikas, koguna sun tumbatsa, ya yin da nan da sa’o’I hudu masu zuwa ake sa ran za a bude madatsun ruwan jihar.

Hukumomi sun ce daruruwan iyalai daga yankunan matalauta aka kwashe zuwa tudun mun tsira.

Ruwan saman da aka kwashe kwanaki ana shekawa shi ya haddasa ambaliyar ruwan, wadda ta yi sanadin mutuwar mutuwar sama da mutum 26 ciki har da yara, ya yin da ake hasashen adadin mamatan ka iya fin haka.

To jama’a zamuso muji ra’ayoyinku na sakon jajantawa gamutanan kasar India bakida zaku iya biyomu kaitsaye ta sashinmu na tsokaci Domin tofa albarkacinku.

KU KARANTA WANNAN:

Cikakken tarihin Rahama Sadau da Asalin Addininta

 

IZZAR SO EPISODE 64 ORIGINAL

Yanzu Yanzu: Wata mata ta tona asirin jarumi Adam a zango da mawaki Ado gwanja akan kisan wasu yara 4

 

Kada kumanta kudanna Mana alamar kararrawar sanarwa Domin samin Jin kararrawar shirye-shiryanmu masu kayatarwa mungode.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button