Bayyanar Wani Bidiyo Na Adam A Zango Da ‘Yarsa Ya Dauki Hankalin Mutane
Bayyanar Wani Bidiyo Na Adam A Zango Da 'Yarsa Ya Dauki Hankalin Mutane

Fitaccen Jarumi Kuma Mawaki A Masana’antar Kannywood Ya Wallafa Wasu Gajerun Bidiyo A Shafinsa Na Instagram Tare Da ‘Yarsa Cikin Wani Yanayi Mai Kayatarwa
Acikin Bidiyon Da Zatazo Muku A Karshen Wannan Rubutun Munga Jarumin Da ‘Yarsa Da Kuma Sauran Yaran Gida A Zaune.
Yarinyar Wanda Itace Karama Acikin ‘Ya’Yan Jarumin Mun Ganta Tana Karatun Alqur’ani Mai Girma.
Wannan Abunda Yarinyar Tayi Yayi Matukar Bawa Masoyan Jarumin Mamaki, Ganin Cewa Tana Karama ‘Yar Shekara Takwas Kuma ‘Ya Ga Jarumin Film Sai Ake Gani Kamar Bazata Iya Ba.
Ga Bidiyon Sai Ku Kalla.
Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Bidiyo Ta Jarumi Adam a Zango Wanda Ya Zamto Abun Kayatarwa Da Kuma Koyi Ga Sauran Kananan Yara Da Manyan Mutane Dasuke Da Iyali, Domin Su Nuna Musu Hanyar Tsira Tun Suna Kanana.
Sannan Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.
Ku Karanta Wannan Labarin:
Ku Karanta Wannan Labarin:
Ku Karanta Wannan Labarin: