Bayani akan wasu jaruman kannywood Mata wanda suka kasance ba hausawa ba
Bayani akan wasu jaruman kannywood Mata wanda suka kasance ba hausawa ba

Kamar yadda kuka sani masana’antar shirya fina-finai ta kannywood masana’anta ce wanda ake yaran hausa, amma hakan bai hana wanda basa jin yaren shiga masana’antar ba.
Sai a yau kuma muka samo wata bidiyo a tashar Gaskiya24 Tv dake kan manhajar Youtube, inda a cikin bidiyon zakuga yadda aka jero wasu daga cikin jaruman masana’antar kannywood mata wanda ba hausawa bane.
A cikin bidiyon zakuga wasu daga cikin jaruman sanannu ne wanda sun jima a masana’antar kannywood, sannan kuma akwai wanda ma sun dai na harkar fim din gaba daya.
Sannan akwai wanda sai a yanzu suka fara harkar fim din wanda akwai daya daga cikin jaruman shirin, Labarina, wanda zaku ganta a cikin bidiyon.
Ga bidiyon nan sai ku kalla domin kusan wadannan jaruman da basa jin yaran hausa sai da suka shiga masana’antar kannywood.
Karanta wannan labarin.
Karanta wannan labarin.
Alamo Ya Nuna Cewa Aminan Juna Biyu Jarumai Kannywood Sun Kamu Da Son Hamisu Breaker Dorayi
Karanta wannan labarin.