Cikakken Bayyana Game Da Bayyanar Babbar Yar Shugaban Kasa Hadiza Buhari Tare Da Iyalanta
Cikakken Bayyana Game Da Bayyanar Babbar Yar Shugaban Kasa Hadiza Buhari Tare Da Iyalanta

Kamar Yadda Kuka Sani A Satin Da Ya Gabatane Wani Shafi Na Instagram Mai Suna Naijafinest Suka Wallafa Wani Hotunan A Hali Inda Sukace Babbar Yar Shugaban Kasar Nijeriya Tare Da Yayanta Kamar Haka
Saide Koda Da Muka Bayyana Wayanan Hotuna Mutane Sun Cika Da Mamaki Inda A Zatonsu Halima Itace Babbar Yarsa Inda Aka Fara Yi Mana Tambayoyi A Sahen Mu Na Tsokaci Inda Hakan Ya Bamu Damar Yin Cikakken Bincike Kan Lamarin Domin Mu Gano Muku Bayani Game Da Hadiza Buhari
Saide A Bincike Damu Kayi Mun Gano Cewa Hadiza Buhari Ma Ba Itace Yar Shugaba Kasa Muhammad Buhari Ba Ta Farko Akwai Fati Wadda Ta Kasance ‘Ya Ta Farko Amma ‘Yace Ga Matar Buhari Ta Farko Safinatu Yusuf Mani Wadda Ta Rigamu Gidan Gaskiya A Shekarar 2005 Amma A Lokacin Basa Tare Da Buhari
Saide A Yadda Muka Binciko Cewa Babbar Yar Tasa A Halin Yanzu Itama Rigamu Gidan Gaskiya A Haihuwa Kan Rashin Lafiyar Sikila Dake Damunta Wadda Yanzu Haka Hadiza Buhari Itace Ta Kasance Babbar Yarsa Wadda Take Raye
Wadda Yanzu Haka Hadiza Take Da Yaya Shida Mata Hudu Maza Biyu Kamar Yadda Muka Bayyana Muku Hotunansu
Ku Kara Karanta Wannan Labarin
Matashi Ya Tsinchi Naira Miliyan 25 An Bashi Kyauta Naira Miliyan 5 Ladan Tsintuwa
To Masu Sauraron Mu A Kodayaushe Muna Godiya Da Tambayoyinku Da Kuke Yi Mana A Sahen Tsokacin Kan Abinda Baku Gamsu DaSu ba A Cikin Aikin Mu Sannan Zaku Iya Tofa Albarkachin Bakinku A Sahen Na Tsokaci Kan Wannan Bayani Da Muka Yi Muku.