Gudanar da jarabawar ‘yansandan a computer yadaga hankulan Matasan da suka cike aikin sakamakon suna tunanin wata hanyace da akeso sufadi Wanda yasa sukai.

Gudanar da jarabawar 'yansandan a computer yada hankulan Matasan da suka cike aikin sakamakon suna tunanin wata hanyace da akeso sufadi Wanda yasa sukai.

Domin samarda jarurtattun ‘yansandan hukumar kula da lamarin Sunyi koƙarin shirya jara bawa ta computer Domin tantance daliban da suka sace.

Rundunar ‘yansanda ta kasa tare da hadin gwiwar hukumar lura da al’amurran yansanda ta kasa da kuma hukumar shirya jarabawa ta WAEC zasu gudanar da jarabawar komputa ga matasan da suka nemi shiga aikin dansanda.

A sanarwar da kakakin rundunar yansanda ta jiha ASP Lawan Shiisu Adam ya fitar, tace matasan da zasu rubuta jabarawar sune wadanda aka tantance a kwanakin baya a hedkwatar yansanda ta jiha dake Dutse.

Sanarwar ta kara da cewar za a gudanar da jarabawar ne a ranakun 29 zuwa 30 ga watan da muke ciki, kuma za a sanar da wajen gudanar da jarabawar a nan gaba.

Dan haka sanarwar ta bukaci matasan da su duba sunayensu a shafin daukar aikin dansanda na hukumar ta internet.

To jama’a zamuso mu karbi ra’ayoyinku akan wannan lamarin na saban tsari da hukumar ‘yansandan tafitar ga narasa Domin Sami Jima an tsoro ingantattu Kuma jajirtattu masu ilimi.

Zaku iya biyomu kaitsaye ta sahinmu na tsokaci na Dalatopnews Amma kafin wannan idan wannane karanka nafarko munaso kadaur ko kudaure ku dannaana alamar kararrawar sanarwa Domin samin Jin kararrawar shirye-shiryanmu masu kayatarwa mungode.

KU KARANTA WANNAN:

‘yansandar Jihar Kano sunkama wasu mutane biyu 2 bisa zarginsu da kaiwa ‘yan ta Adda manfetur Wanda suka bayyana wani sirri na ‘yan ta Adda Wanda suka shaidawa ‘yansandan cewa.

Shugaban kasa Muhammad Buhari ya Taya tsohon Shugaban kasar Nigeria yakubu gowon murnar cika shekara 87 Wanda Hakan Yasa tsohon Shugaban kasar ya.

Jatumar kannywood mai fitowa a shirin Dadin kowa Stephanie ta bayyana dalilin da yasa take rera wakokin yabon Annabi Muhammad S.A.W

Yanzu Aka Saki Sakamakon Jarrabawar Scince And Technical Schools Board Kano State

Kada kumanta a harkulum Kuna tare Dani A.Usman Ahmad a shafinmu na Dalatopnews kucigaba da bibiyarmu Domin samin labaran Duniya kaitsaye.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button