Innalilahi wainna ilaihir rajiun ajiya Allah yayiwa malama asma’u rasuwa Yayin Tattaki na maulid da aka gudanar acikin Garin Kaduna Wanda malama asma’u tarasu tana.
Innalilahi wainna ilaihir rajiun ajiya Allah yayiwa malama asma'u rasuwa Yayin Tattaki na maulid da aka gudanar acikin Garin Kaduna Wanda malama asma'u tarasu tana.

Wata Daya daga Cikin manyan a gaji na kungiyar Sarika ta kasa tarasa Tanya a Yayin Tattaki ajiya.
To jama’a I Dan zaku iya tunawa ajiyane aka gudanar da zagaye na maulidi a garuruwa da dama na kasar Nigeria musamman yankin arewacin kasar.
To a Yayin tattakinne wata baiwar Alla tarasa Tanya Wanda ake gudanarwa acikin Garin Abuja munsami wannan rahotanne daga shafin BBC hausa Wanda suntabbatar da aukuwar lamarin a yau.
Kada Kumanta a harkulum Kuna tare Dani A.Usman Ahmad a shafin Dalatopnews Dauke da Labaran Duniya.
GA KANUN LABARAN:
Wata ƴar ƙungiyar agaji ta Matasa Musulmai ƴan Najeriya (YMCN) da aka fi sani da Munazzamatul Fityanul Islam ta rasa ranta yayin tattakin murnar ranar Mauludi a Abuja, babban birnin Najeriya.
Jaridar Daily Trust ta ruwaito cewa lamarin ya faru ne ranar Talata, sannan wasu mutum 10 sun suma.
Dubban Musulmai ne da suka haɗa da ƴan Islamiyya da mambobin ƙungiyoyin agaji da sauransu suka taru daga sassan Abuja suka yi maci a kan tituna don murnar ranar.
Ministan Abuja Muhammadu Musa Bello ne ya wakilci Shugaba Muhammadu Buhari a wajen taron.
A lokacin da take magana kan faruwar lamarin, wata jami’ar ƙungiyar agaji malama Sajida Bala Abdullahi ta ce marigayiyar mai suna Asma’u mai shekara 20 ta je taron ne daga unguwar Kuje.
To jama’a zamuso ku mika sakon ta aziya ga iyayan malama asama’u na Allah yajikanta Yakima Mata Rahama muma iadan tamu tazo mucika da Imani ameen
KU KARANTA WANNAN:
Yakamata Rahama Sadau Kiyi Koyi Da Hadiza Gabon Cewar Malam Isah Ali Pantami
Kada kumanta kudanna Mana alamar kararrawar sanarwa Domin samin Jin kararrawar shirye-shiryanmu masu kayatarwa mungode.
3 Comments