Trending

Karim Benzema Ya Gurfana A Gaban Kotu Kan Bidiyon Iskanchi

Karim Benzema Ya Gurfana A Gaban Kotu Kan Bidiyon Iskanchi

Fitaccen Dan Wasan Kwallon Kafa Ta Real Madrid, Wanda Akafi Sani Da Karim Benzema, Ya Gurfana A Gaban Kotu Kan Bidiyon Badala.

Shafin BBC Hausa Ya Wallafa Labarin Akan Dan Wasan Kallon Yadda Aka Gurfanar Dashi A Gaban Kotu Bisa Zarginsa Akan Bidiyon Iskanchi.

Rohoton Nasu Ya Fara Kamar Haka;

Dan Wasan Kwallom Kafa Na Turai Kuma Wanda Ke Taka Leda Faransa Da Real Madrid, Ya Gurfana A Gaban Wata Kotu Dake Wajen Birnin Paris.

Ana Zarginsa Ne Akan Hada Baki Da Kokarin Karbar Kudi, A Hannun Wani Dan Wasan Kwallon Faransa mai Suna Mathieu Valbuena.

Benzema Ya Jadda da Cewa Bashi Da Alaka Da Karbar Kudin, Sai Dai Ya Taba Zantawa Da Abokin Dan Wasan Tare Da BashiShawara Akan Abunda Yakamata Ayi Domin Fitar Da Kansa Daga Abun Kunya.

Wani Kwararre Kan Kwamfuta A Birnin Mersille Ya Taba Samun Wani Hoton Bidiyo Na Dan Wasan Kwallo Mathieu Valnuena Yana Jima’i Da Wata Mace, Yadda Ya Nemi Kudi A Wajensa Kafin Ya Goge Bidiyon.

A Hukunchin Da Kotu Ta Zartar Matukar Aka Samu Dan wasan Da Laifin Zai Karbi Hukunchin Zaman Gidan Yari Na Tsawon Shekara Biyar Da Kuma Tarar Makudan Kudade.

Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Al’amari Sannan Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

Ku Karanta Wannan Labarin:

Shikenan Ansaki Bidiyon Tsiraichi Na Mawakiya Tiwa savage

Ku Karanta Wannan Labarin:

An Gano Wanda Ya Saki Bidiyon Tsiraichin Tiwa Savage Yanzu

Ku Karanta Wannan Labarin:

Mawakiyar Da Take Fuskantar Bacin Suna Bayan Bullar Bidiyonta Na Iskanchi – Tiwa savage

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button