Matasan Ma’auratan Da Ke Kunyar Hada Idonsu Da Juna Allah Ya Azurtasu Da Haihuwar Tagwaye Bayan Wata Bakwai

Matasan Ma'auratan Da Ke Kunyar Hada Idonsu Da Juna Allah Ya Azurtasu Da Haihuwar Tagwaye Bayan Wata Bakwai

Kamar Yadda In Bazaku Manta Ba Da Wannan Matasan Ma’auratan Da Suka Zamu Mata Da Miji A Watan Janairun Da Ya Gabata Inda Ko Son Hada Ido Da Junasu Basa Iyayi

Saide Hausawa Na Cewa In Kaga Mata Da Miji Na Jin Kunya Juna Ba’a Shiga Daga Daka Banai Inda Kunyarnan Dai Ta Basu Damar Samun Haihuwar Yan Tagwaye Kamar Yadda Muka Samu Bidiyannasu Kamar Zakuga Anan

Ku Kara Karanta Wannan Labarin

Cikakken Bayyana Game Da Bayyanar Babbar Yar Shugaban Kasa Hadiza Buhari Tare Da Iyalanta

Jatumar kannywood mai fitowa a shirin Dadin kowa Stephanie ta bayyana dalilin da yasa take rera wakokin yabon Annabi Muhammad S.A.W

Wannan Ma’auratan Da Kuke Gani Sun Hadu Da Juna Ne Tun Suna Karatu A Secondary School ,Saide A Wani Tunanin Da Mutane Sukeyi Suna Gani Kamar Matashi Bazai Iya Auren Class Mate Din Sa Saboda Kamar Tamar Girma Inda Maganar Ba Haka Take Ba Inde Da So Da Kauna ,Masoya Basa Yiwa Juna Girma Saide Ace Babu Damar Yin Aure

Muna Yiwa Wayannan Ma’auratan Fatan Allah Ya Kara Musu Zuri’a Na Gari Sannan Mai Neman Yan Tagwaye Allah Ya Bashi Yan Hudu Domin Cika Babban Burinsa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button