Shikenan Ansaki Bidiyon Tsiraichi Na Mawakiya Tiwa savage
Shikenan Ansaki Bidiyon Tsiraichi Na Mawakiya Tiwasavage

Kamar Yadda Labarai Suka Karade Kafafen Sada Zumunta A Kwanakim Baya Na Sakin Bidiyon Tsiraichi Na Tiwa Savage Fitacciyar Mawakiyar Kudanchin Nigeria.
Jaridar Vanguard Ta Wallafa Cewa Daga Baya Antaba Yiwa Mawakiyar Barazanar Sakin Bidiyon Tsiraichinnata Idan Bata Bayar Da Wasu Kudade Ba,Bayan Sakon Ya Fito Ta Hannun Manajan Mawakiyar.
Bayan Manajan Nata Ya isar Da Sakon Zuwa Ga Mawakiya Tiwa Savage, Sai Tace Ita Bazata Bayar Da Komai Ba, Duk Wanda Yaga Dama Ya Saki Bidiyon.
To Bayan Wannan Al’amari Ya Auku Na Kin Amincewa Da Mawakiyar Tayi na Bayar Da Kudi, Sai Kwatsam Kwanakin Nan Muka Samu Labarin Bullar Bidiyon Tsiraichin Nata Yadda Abun Ya Karade Kafafen Sada Zumunta Sosai.
Wannan Abun Mutane Da Dama Sun Tattauana Batu Akansa Ganin Cewa,Mawakiyar Bata Taba Yin Wani Abun Aibu Da Duniya Zatayi Allah Wadai Dashi Ba, Sai A Wannam Lokacin.
Amma A Wani Dogon Bincike Da Mukayi Labarai Sun Bayyana Cewa Sakin Bidiyon Tsiraichin Nata Yana Da Nasaba Da hadin Bakin Wani Saurayinta Wanda Suke Soyayya,Wanda Ake Zargin Shine Ya Nadi Bidiyon A Yayin Da Suke Aikata Badalar Acikin Hotel.
Ku Kasance Damu Domin Samun Zafaffan Labarai Akoda Yaushe Na Duniya Dana Kannywood.
Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu a Tsokaci Akan Wannan Babban Al’amari Na Sakin Bidiyon Tsiraichin Mawakiya Tiwa Savage, Sannan Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.
Ku Karanta Wannan Labarin:
Mawakiyar Da Take Fuskantar Bacin Suna Bayan Bullar Bidiyonta Na Iskanchi – Tiwa savage
Ku Karanta Wannan Labarin:
Yanzu Aka Bayyana Dalilin Dayasa Ali Nuhu Ya Cire ‘Yarsa A Harkar Film
Ku Karanta Wannan Labarin: