Trending

Yakamata Rahama Sadau Kiyi Koyi Da Hadiza Gabon Cewar Malam Isah Ali Pantami

Yakamata Rahama Sadau Kiyi Koyi Da Hadiza Gabon Cewar Malam Isah Ali Pantami

A Kwanakin Baya Wani Hoto Yayi Yawa A Kafafen Sada Zumunta Na Jaruman Kannywood Mata Guda Uku A Kasar Dubai Wato Rahama Sadau, Hadiza Gabon Da Fati Washa.

Duk Da Dai Kunsani A Kwanakin Baya Wani Labari Ya Karade Kafafen Sada Zumunta Na Hadiza Gabon Da Malam Isah Pantami Na Abunda Tayi Ta Birgeshi Har Takai Malamin Yayi Wani Tsokaci Tare Da Jinjina Akan Abunda Jarumar Tayi.



Da Farko Dai Jaruma Hadiza Gabon Ta Wallafa Wadannan Hotunan A Shafinta Na Twitter Har Wani Saurayi Yayi Mata Wanu Tsokaci Akai, Abunda Saurayin Ya Fada Shine Sai Da Akayi Zinah Kafin Ayi Wannan Hoton.

Baya Ga Saurayin Yayi Wannan Mummunan Tsokaci Ga Jaruma Hadiza Gabon, A Nan Take Ta Mayar masa Da Martani Cikin Fushi Tarr Da Cewa Ai Da Babanka Mukayi Zinar .

A Lokacin Da Jarumar Ta Wallafa Wannan Martani Ga Saurayin Sai Rahama Sadau Ta Goyi Bayanta Yadda Itama Ta Sake Yiwa Saurayin Martani Da Cewa Ki Bari Baban Nasa Ya Fito Sai Muyi Wankan Janabar.

Duk Dai Wannan Al’amari Bai Yi Dadi Ba Ganin Cewa Bai Dace Kamar Su Suna Tsayawa Yin Fada Da Masoyansu Ba, Sai Dai Jaruma Hadiza Gabon Ta Goge Wannan Martanin Da Tayiwa Saurayin Tare Da Bayyana Neman Gafara A Waje Allah Akan Wannan Furuchi Datayi Har Duniya Tagani.

Bayan Faruwar Hakane Mutane Da Dama Suke Ta Yabon Jarumar Ganin Cewa Ta Aikata Kuskure Kuma Daga Baya Ta Nemi Gafara A Wajen Allah, Yadda Har Takai Malam Isah Ali Pantami Yayi Mata Jinjina Gami Da Nuna Alamar So Ga Wannan Abu Datayi Na Neman Gafara A Wajen Allah, Bisa Kuskuren Data Aikata.

Ga Wata Bidiyo Da Shafin Kundin Shahara Sukayi Cikakken Bayani Akan Wannan Al’amari.

Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Al’amari, Sannan Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

Ku Karanta Wannan Labarin:

Yadda jaruman masana’antar kannywood Maza da Mata suka kai ziyarar bazata ga Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje

Ku Karanta Wannan Labarin:

Jatumar kannywood mai fitowa a shirin Dadin kowa Stephanie ta bayyana dalilin da yasa take rera wakokin yabon Annabi Muhammad S.A.W

Ku Karanta Wannan Labarin:

Hassada Ce Tasa Ake Tsinewa Rahama Sadau Idan Tayi Abunda Bai Dace Ba Cewar Wani Jarumi A Kannywood Abdullahi Amdaz

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button