A duk wata anamin gwajin cuta mai karya garkuwar jiki (HIV) domin mijina ya kasance mazinaci mai bin matan banza, cewar matar auren nan

A duk wata anamin gwajin cuta mai karya garkuwar jiki (HIV) domin mijina ya kasance mazinaci mai bin matan banza, cewar matar auren nan

A yanzu ne mukaci karo da wani faifan bidiyo wanda muka samu daga tsashar DCL Hausa dake kan manhajar Youtube, a cikin bidiyon zakuji yadda wata mata take bayani akan yadda mabiyanta suke yawan kawo mata koke-koke akan yadda suke shan tsangwama da wulakanci da halin ko oho.

A cikin bidiyon zakuji yadda matar take bayani akan wata mata da take neman asibiti wanda duk wata tana zuwa ana mata gwajin cuta mai karya garkuwar jiki wato H.I.V, dalilin da yasa ake mata wannan gwajin shine maigidanta ya kasance mazinaci sabida haka take zuwa ake mata gwajin domin a tabbatar da tana dauke da cutar ko akasin haka.

Sannan zakuji abubuwan al’ajabi a cikin bidiyon yadda mazajen nasu suke musguna musu da rashin nuna kulawa ga matan nasu, haka kuma zuna zuwa waje suyi zina da wasu matan.

Ga bidiyon nan sai ku kalla kai tsaye.

Karanta wannan labarin.

Ya Allah kamar yadda ka nunamin wannan rana ka nunamin ranar aure na tare da samin miji na gari, cewar jaruma Amal Umar

Karanta wannan labarin.

Suna Mana fade suci mutuncinnu wannanne Babban dalilin dayasa muka fito zanga-zanga saboda Gwamnati ta maida hankali kanmu takawo Mana

Karanta wannan labarin.

Nasir Ahmad El-Rufai na Jihar Kaduna ya shawarci gwamnatin Najeriya ta dauki matasa 1,000 daga kowace karamar hukuma aikin bayar da tsaro a Nigeria Wanda Matasan Sunyi magana Wanda suke cewa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button