Trending

Adam A Zango Ya Koka Kan Yadda Ake Zagin Masu Maulidin Manzon Allah S A W

Adam A Zango Ya Koka Kan Yadda Ake Zagin Masu Maulidin Manzon Allah S A W

Kamar Yadda Kuka Sani A Kwanakinnan Ne Garuruwa Daban-daban Suke Murnar Zagayowar Watan Maulidi Na Manzon Allah SAW, Wanda Hakan Yana Nuna Farin Ciki Da Haihuwar Fiyayyen Halitta.

Sai Dai Kuma Acikin Akidodin Addini Musamman Bangaren Darikatul Tijjaniya Da Kuma Shi’a Sune Sukeyin Wannan Bikin Murnar A Kowacce Shekara.

Duk Da Dai Wasu Masana Addini Sun Tabbar Dacewa Annabi Muhammad SAW Bai Yi Wannan Maulidi Ba, Kuma Bai Ce Ayi Ba Amma Wasu Sukeyi Hakan Ya Zamto Kamar Kowacce Shekara Sai Malamai Da Dama Sunyi Ta Muhawara Akan Lamarin, Wasu Su Hallattashi Wasu Kuma Sabanin Haka.

Jarumi A Masana’antar Kannywood Adam a Zango Ya Wallafa Wani Gajeren Bidiyo A Shafinsa Na Instagram Yadda Yake Kalubalentar Mutanen Dasuke Maulidi, Wajen Nuna Haramchinsa Da Kuma Zagi Ko La’antar Masu Yi Ga Bidiyon Dai Sai Ku Kalla Kuji Cikakken Bayani Daga Bakinsa.

View this post on Instagram

A post shared by HAMZA GAMBO UMAR (@autan_hajiya_2021)

Zamu So Mu Karbi Ra’ayiyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Al’amari Da Kuma Magana Da Wannan Jarumi Yayi Akan Masu Zagin Yan Maulidi.

Sannan Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

Ku Karanta Wannan Labarin:

Innalilahi wainna ilaihir rajiun ajiya Allah yayiwa malama asma’u rasuwa Yayin Tattaki na maulid da aka gudanar acikin Garin Kaduna Wanda malama asma’u tarasu tana.

Ku Karanta Wannan Labarin:

Karim Benzema Ya Gurfana A Gaban Kotu Kan Bidiyon Iskanchi

Ku Karanta Wannan Labarin:

Shikenan Ansaki Bidiyon Tsiraichi Na Mawakiya Tiwa savage

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button