Trending

Asirin Wasu Samari Ya Tonu Yadda Suka Kashe Wata Yarinya Kuma Suka Yanke Mata Farji

Asirin Wasu Matasa Ya Tonu Yadda Suka Kashe Wata Yarinya Kuma Suka Yanke Mata Farji

A Yanzu Muka Tashi Da Wani Sabon Bidiyo Na Wasu Matasa Guda Biyu Bayan Kamasu Da Akayi Da Laifin Shakewa Wata Yarinya Sai Data Daina Numfashi, Sannan Kuma Suka Yanke Mata Farji.

Samarin Sun Bayyana Hakane A Lokacin Da Asirinsu Ya Tonu, Tare Da Cewa Wani Boka Ya Bukaci Su Kawo Farjin Karamar Yarinya ‘Yar Shekara Shida Zasuyi Kudi Nan Take.

Acikin Bayaninsu Sunce Sai Da Suka Dauki Kwana Bakwai Suna Neman Yarinyar Da Zasu Kama Su Yanke Mata Farji Amma Sun Rasa Daga Karshe Suka Dawo Wajen Bokan Suka Fada Masa Halin Da Ake Ciki.

A Nan Take Bokan Yace Yayi Magana Da Rufanai Ana Ganinsu A Lokacin Da Suke Neman Basu Samu Ba, Amma an Kara Musu Wa’adin Kwana Uku Su Sake Nema.

A Haka Ma Sai Da Sukayi Kwana Biyu Basu Samu Ba,A Kwana Na Karshe Dinne Wanda Daga Shi Idan Basu Samu Ba, Zasu Koma Wajen Boka Suji Menene Mafita.

A kwana Na Ukun Da Aka Basu Ne Sukayi Arangama Da Wasu Yara Kanana Mata Guda Biyu,Amma Acikinsu Akwai Babba Da Karama Sai Saurayi Na Farko Ya Kira Babar Yace Tazo Ta Kirawo Musu Wata Mai Suna Maryam A Wannan Gidan Sai Ya Nuna Wani Gida.

Sai Yarinyar Tace Bazata Ba Sai Karamar Tazo Tana Shiga Gidan Jim Kadan Tafito Tace Babu Maryam A Gidan nan, To Bayan Fitowar Yarinyar Ne Suke Duba Layin Ko Zasu Ga Akwai Wanda Yake Ganinsu.

Da Suka Tabbar Da Babu Wanda Yake Ganinsu Sai Suka Dauki Yarinyar Suka Shiga Cikin Wani Waje Suka Shaketa Har Sai Data Daina Motsi Sannan Daya Matashin Ya Dauko Wuka Ya Fara Yanke Mata Farji, Ashe Wani Almajiri Ya Gansu.

Ga Bidiyon Dai Sai Ku Kalla Kuji Cikakken Bayani Daga Bakinsu.
https://youtu.be/sVAF0Ov9n4Y

Zamu so Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Mummunan Al’amari Da Yake Faruwa A Arewachin Nigeria.

Sannan Kada Ku Manta Ku Danna Mana Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

Ku Karanta Wannan Labarin:

Sababbin Hotunan Shugaba Muhammad Buhari Da Matarsa Aisha Buhari Cikin Nuna Soyayya

Ku Karanta Wannan Labarin:

Ganin Bidiyon Tsiraichin Tiwa Savage Zai Iya Sakani Na Suma Cewar Sanata Shehu Sani


Ku karanta Wannan Labarin:

Shikenan Ansaki Bidiyon Tsiraichi Na Mawakiya Tiwa savage

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button