Ganin Bidiyon Tsiraichin Tiwa Savage Zai Iya Sakani Na Suma Cewar Sanata Shehu Sani
Ganin Bidiyon Tsiraichin Tiwa Savage Zai Iya Sakani Na Suma Cewar Sanata Shehu Sani

Kamar Yadda Kuka Sani A Yanzu Ana Tsaka Da Tattauna Batu Akan Sakin Bidiyon Tsiraichin Mawakiya Tiwa Savage Wanda Abun Ya Karade Kafafen Sada Zumunta.
Bayyanar Bullar Bidiyon Tsiraichinnata Yasa Mutane Da Dama La’antarta Duba Da Nuna Halin Ko Ina Kula Da Tayi Bayan Fitar Bidiyon Tsiraichin Nata.
Ana Tsaka Da Tattauna Batun A Kafafen Sada Zumunta Sai Muka Ga Sanata Shehu Sani Ya Wallafa Wani Gajeren Bayani A Shafinsa Na Facecook Yadda Yake Jan Kunnen Mutane Kada Su Tura Masa Wannan Bidiyon.
Abunda Ya Wallafa Shine Kamar Haka; Gargadi, Gargadi Kada Wani Ya Sake Ya Turo Min Bidiyon Tsiraichin Mawakiya Tiwa Savage, Idan Nagani Zan Iya Suma Domin Kuwa Wani Abu Ya Taba Faruwa Irin Wannan Sai Danayi Kwana Biyu A Gadon Asibiti.
Toh Amma Wannan Abu Da Sanata Shehu Sani Yayi Shine Wanda Mutane Suke Nufi Da Barin Zance, Duba Da Barkwanchi Irin Na Sanatan.
Sai Dai Bayan Wallafa Wannan Gargadi Da Sanatan Yayi Mutane Da Dama Sunyi Tsokaci Kan Haka, Acikinsu Ma Harda Wadanda Suke Cewa Muna Da Bidiyon Idan Kana So Zamu Tura Maka, Wasu Kuma Suke Cewa Idan Ka Samu Ka Turo Mana.
Bullar Bidiyon Lalata Na Tiwa Savage Ya Zamto Batu Na Daya Bisa Uku A Kafafen Sada Zumunta Da Akayi Ta Tattaunashi A Kafofin Sadarwa, Amma Kuma Wani Abun Takaichi Ba’a Ga Alamar Nadama Ko Rashin Jin Dadi Daga Wajen Mawakiyar Ba Bayan Fitar Bidiyon Tsiraichinnata Sai Dai Ma Kawai Cigaba Da Harkokinta Tayi Na Tallata Wata Wakarta Mai Suna Somebody.
Ga Bidiyon Da Limamin Tsakar Gida Yayi Cikakken Bayani Game Da Haka.
Zamu so Mu Karbi Ra’ayoyinku A Shashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Al’amari Na Bidiyon Tiwa Savage, Sannan Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.
Ku Karanta Wanna Labarin:
Ku karanta Wannan Labarin:
Ku karanta Wannan Labarin: