jerin matakan da aka bullo da su don dakile yin magudi da aikata satar amsar jarrabawa JAMB yatada hankalin Dali Bai Wanda har.

jerin matakan da aka bullo da su don dakile yin magudi da aikata satar amsar jarrabawa JAMB yatada hankalin Dali Bai Wanda har.

Tofa tafaru takare maganar magudi a jarabawar JAMB takare.

A daran yau muka Sami wani saban rahoto dangane shafin sawabafm Wanda suka wallafa a shafinnamu  a daran yau damisalin karfe 10:00pm.

Magatakarda hukumar jarabawar JAMB, Farfesa Ishaq Oloyede, ya ce jerin matakan da aka bullo da su don dakile yin magudi da aikata satar amsar jarrabawa sun fara haifar da da mai ido.

Oloyede ya bayyana hakan ne a Ado-Ekiti, babban birnin jihar Ekiti, yayin da yake gabatar da jawabi.

Oloyede ya ce wasu daga cikin matakan na komfuta, an samar da su ne don cimma burin hukumar na kakkabe aikata ba daidai ba da sauran nau’ikan rashin bin doka.

A cewarsa, irin wannan matakan sun hada da amfani da Lambar Shaidar Zama Dan Kasa ta NIN, da sanya ido kan rajistar jarabawa da kuma yin amfani da manhajar samar da guraben karatu a manyan karatu.

Shugaban na JAMB ya ce ya fara kokarin kawo sauyi ga ayyukan hukumar ta hanyar kula da jin dadi da walwalar ma’aikata, da nufin karfafa musu gwiwa.

To jama’a zamu so mukarbi ra’ayoyinku akan aukuwar wannan lamarin na dakile satar jarabawar ta jamb a fadin kasar Nigeria Baki Daya zaku iya biyomu a sahinmu na tsokaci kaitsaye.

KU KARANTA WANNAN:

 

Innalilahi wainna ilaihir rajiun ajiya Allah yayiwa malama asma’u rasuwa Yayin Tattaki na maulid da aka gudanar acikin Garin Kaduna Wanda malama asma’u tarasu tana.

Gudanar da jarabawar ‘yansandan a computer yadaga hankulan Matasan da suka cike aikin sakamakon suna tunanin wata hanyace da akeso sufadi Wanda yasa sukai.

Matasan Ma’auratan Da Ke Kunyar Hada Idonsu Da Juna Allah Ya Azurtasu Da Haihuwar Tagwaye Bayan Wata Bakwai

Kada kumanta kudanna Mana alamar kararrawar sanarwa Domin samin Jin kararrawar shirye-shiryanmu masu kayatarwa mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button