Jerin shekarun wasu daga cikin jaruman kannywood maza da mata guda 20 wanda kowa yayi mamakin su

Jerin shekarun wasu daga cikin jaruman kannywood maza da mata guda 20 wanda kowa yayi mamakin su

Kamar yadda kuka sani masana’antar shirya fin-finan hausa ta kannywood ta tara maza da mata jarumai wanda daga cikin su wasu sunfi wasu yawan shekaru ma’ana sun girme su.

Kannywood masana’anta ce wanda ta debi tsawon sgekaru tana shirya fina-finai tun lokacin da babu cigaba sosai har kawo yanzu da abubuwan zamani suka yawaita, fina-finan da suke shiryawa a wancan lokacin bai kai na yanzu shiryuwa yadda ake so ba shi yasa zakuga daukar shirin nasu na da dana yanzu ba daya bane.

Akwai jarumai masu yawan shekaru a masana’antar kannywood wanda tun farko dasu aka fara shirin fim har kawo yanzu, wasu daga cikin su Allah ya karbi rayuwar wasu kuma sunanan har yanzu ana damawa da su, wanda suma din girma ya fara kama su ba sosai ake shirin fina-finan da su ba sabida ko sun fito ma sai dai su zauna a matsayin iyaye.

Sai a yau kuma muka sami wata bidiyo wanda tashar Gaskiya24 Tv ta wallafa a manhajar Youtube, inda suka jero shekarun wasu daga cikin jaruman kannywood 20 da kowa yayi mamaki, kamar yadda zaku gani a bidiyon dake kasa.

Ga bidiyon nan domin ku kalla kusan wadannan jaruman da suke da yawan shekaru wanda kowa yayi mamaki.

Karanta wannan labarin.

Adam A Zango Ya Koka Kan Yadda Ake Zagin Masu Maulidin Manzon Allah S A W

Karanta wannan labarin.

Adam A Zango Ya Koka Kan Yadda Ake Zagin Masu Maulidin Manzon Allah S A W

Karanta wannan labarin.

A duk wata anamin gwajin cuta mai karya garkuwar jiki (HIV) domin mijina ya kasance mazinaci mai bin matan banza, cewar matar auren nan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button