Rikicin wasu ‘yan mata guda biyu a TikTok Maizol da Suddenly ya kai ga daukar hayar ‘yan daba domin ayiwa daya dukan kawo wuka
Rikicin wasu 'yan mata guda biyu a TikTok Maizol da Suddenly ya kai ga daukar hayar 'yan daba domin ayiwa daya dukan kawo wuka

Wani rikici da yaki ci yaki cinyewa tsakanin wata mazauniyar Saudiyya mai suna Maizol da wata ‘yar Kano mai suna Syddenly ya dauki hankali a dandalin TikTok, bayan da wani dautin murya ya fito na daya daga cikin su dake niyyar daukar hayar ‘yan daba su lagadawa daya dukan kawo wuka.
Kamar yadda labarin yazo tsawan lokaci wadannan ‘yan matan dake famar zage zage a tsakanin su da kuma ikirarin tonawa juna asiri, wanda har abin ya fara gundurar mabiyan su sai kwatsam a jiya daya daga cikin su mai suna Suddenly ta wallafa wani sakon sautin murya na abokiyar hatsaniyarta wanda take zaune a Saudiyya mai suna Maizol akan yadda ta dauki hayar ‘yan daba suyi mata duka sannan su rubuta mata sunan Saudiyya da aska kuma suyi mata billen barebari a fuska.
Cikekken bayanin yana cikin bidiyon da zaku gani a kasa wanda muka samo daga tashar Tsakar gida dake kan manhajar Youtube, a cikin bidiyon zakuji dukkannin abubuwan da suke faruwa tsakanin wadannan ‘yan matan guda biyu2, wanda hatsaniya ta kaure a tsakanin su a dandalin TikTok.
Ga bidiyon nan sai ku kalla kai tsaye.
Karanta wannan labarin.
Karanta wannan labarin.
Karanta wannan labarin.
Asirin Wasu Samari Ya Tonu Yadda Suka Kashe Wata Yarinya Kuma Suka Yanke Mata Farji