Trending

Sababbin Hotunan Shugaba Muhammad Buhari Da Matarsa Aisha Buhari Cikin Nuna Soyayya

Sababbin Hotunan Shugaba Muhammad Buhari Da Matarsa Aisha Buhari Cikin Nuna Soyayya

A Jiya Ne Mukaci Karo Da Wasu Hotuna Da Suka Karade Kafafen Sada Zumunta Na Shugaba Muhammad Buhari Da Matarsa Aisha A Majalissa.




Wadannan Hotunan Ya Zamto Abun Magana A Bakin Mutane Ganin Cewa Ba’a Taba Ganin Irin Wannan Hoto Na Shugaban Kasa Da Matarsa A Haka Ba, Sai Dai Hausawa Suna Cewa Soyayyar Gaskiya Bata Tsufa.

Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wadannan Kayatattun Hotuna Na Shugaba Muhammad Buhari Da Matarsa Aisha, Sannan Zaku Iya Watsa Wadannan Hotunan Zuwa Sauran Kafafen Sada Zumunta.

Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.


Ku Karanta Wannan Labarin:

Karim Benzema Ya Gurfana A Gaban Kotu Kan Bidiyon Iskanchi

Ku Karanta Wannan Labarin:

Shikenan Ansaki Bidiyon Tsiraichi Na Mawakiya Tiwa savage

Ku Karanta Wannan Labarin:

rundunar sojin saman Najeriya ta biya kudi naira miliyan 20 a matsayin cin hanci ga ‘yan fashin daji don kada su harbo jirgin shugaban kasa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button