Wani Saurayi Yayiwa Kannensa Mata Uku Ciki A Jihar Lagos
Wani Saurayi Yayiwa Kannensa Mata Uku Ciki A Jihar Lagos

Kamar Yadda Jaridar Daily Nigerian Ta Rawaito Lamarin Ya Auku Ne A Jihar Legas Bayan Mahaifiyar Yaran Takai Yarinya Daya Asibiti Domin Ayi Mata Gwaji Duba Da Tana Fama Da Yawan Laulayi Sai Likita Ya Tabbar Da Cewa Tana Dauke Da Juna Biyu.
Acikin Bayani Mahaifiyartasu Ta Bayyana Cewa Matashine Dan Shekara 24 Kuma Yayane A Wajen Yam Matan,Tana Tafiya Shago Wato Kasuwanchinta Shi Kuma Mahaifinsu Wajen Aiki Yake Tafiya.
A Haka Take Barinsa Da Kannen Nasa Mata Guda Uku Acikin Gida Suna Kallon Bidiyo, Wanda A Zaton Iyayen Nasu Zasu Zamto Kamar Sun Zaunane Jiran Gida.
Wata Daga Cikin Wanda Lamarin Ya Auku Ta Bayyana Asalin Abunda Ya Faru Har Takai Ga Sun Fara Lalata.
Muna Yawan Kallon Fina-finai Idan Mahaifanmu Basan Yadda Har Takai Mun Fara Kallon Fina-finan Batsa, Wanda Hakan Yake Mana Dadi Sosai Duba Da Halin Da Muke Tsintar Kanmu Yayi Kallon Film Din.
Ana Hakane Muka Fara Lalubar Junanmu Har Takai Ga Yayannamu Yana Lalata Damu Daya Bayan Daya A Duk Lokacin Da Mahaifanmu Basa Nan.
Wannan Shine Abunda Da Daya Daga Cikin Yaran Mata Ta Fadi Yadda Al’amarin Ya Auku, Toh Jama’a Yakamata Ana Kula Da Irin Fina-finan da Yara Zasuna Kallo Acikim Gida Da Kuma Wayoyinsu Domin Kaucewa Badala Ko Abun Kunya.
Toh Allah Ya Kyauta Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Mummunan Al’amari Daya Auku, Sannan Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.
Ku Karanta Wannan Labarin:
Adam A Zango Ya Koka Kan Yadda Ake Zagin Masu Maulidin Manzon Allah S A W
Ku Karanta Wannan Labarin:
Jerin shekarun wasu daga cikin jaruman kannywood maza da mata guda 20 wanda kowa yayi mamakin su
Ku Karanta Wannan Labarin: