Ya Allah kamar yadda ka nunamin wannan rana ka nunamin ranar aure na tare da samin miji na gari, cewar jaruma Amal Umar

Ya Allah kamar yadda ka nunamin wannan rana ka nunamin ranar aure na tare da samin miji na gari, cewar jaruma Amal Umar

A wani sako da jaruma Amal Umar ta wallafa a shafinta na sada zumunta instagram ta rubuta cewa: Ya Allah kamar yadda ka nunamin wannan ranar a rayuwata, ka nunamin ranar aure nah kamar haka, Ya Allah ina godiya da ni’ima da darajar da kamin, Ya Allah kasa mucika da imani a ranar mu ta karshe aduniya.

Bayan wannan wallafar da jaruma Amal Umar tayi a shafin nata, sai mabiyanta da abokan sana’arta suka fara yi mata fatan alkairi da rayuwa ta mai albarka da samin miji na gari, hakan yana nuni da cewa jarumar tana bukatar yin aure wanda dama shi aute sunnah ce ta Annabawa, sabida haka muna taya wannan jarumar da addu’a Allah ya bata miji na gari wanda zai riketa tsakani da Allah.

Duk wadannan abubuwan data wallafa a shafin nata ya biyo baya ne kan gudanar murnar zagayowar ranar haihuwarta ta “Happy Birthday” wanda jarumar tayi, inda ta wallafa hoton ta tare dayin wannan wallafar rubutun a kasan hoton.

Ga hoton jaruma Amal Umar tare da wallafar da tayi.

View this post on Instagram

A post shared by amal umar (@realamalumar)

Karanta wannan labarin.

Suna Mana fade suci mutuncinnu wannanne Babban dalilin dayasa muka fito zanga-zanga saboda Gwamnati ta maida hankali kanmu takawo Mana

Karanta wannan labarin.

Asirin Wasu Samari Ya Tonu Yadda Suka Kashe Wata Yarinya Kuma Suka Yanke Mata Farji

Karanta wannan labarin.

Sababbin Hotunan Shugaba Muhammad Buhari Da Matarsa Aisha Buhari Cikin Nuna Soyayya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button