A yau juma’a majalissar dattawa zata Mika korafi gun Shugaban kasa Muhammad Buhari da ya ayyana yanbindiga a matsayin Yan ta Adda.
A yau juma'a majalissar dattawa zata Mika korafi gun Shugaban kasa Muhammad Buhari da ya ayyana yanbindiga a matsayin Yan ta Adda.

A ranar Alhamis, majalisar dattawa ta ce mako mai zuwa za ta mika kudiri ga shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya ayyana ‘yan bindiga matsayin ‘yan ta’adda.
Asafiyar yaune muka Sami saban rahoto Wanda rahotan ke shaida Majalisar dattawa ta Kai kumanta gun Shugaban kasa Muhammad Buhari Wanda ta ayyana Yanbindiga da Yan ta Adda rahotan nazuwa mukune Kai tsaye daga shafinmu na Dalatopnews Ni A.Usman Ahmad Dauke da Labaran siyasa kaitsaye.
Daily Trust ta wallafa cewa, majalisar za ta mika kudirin ne ta hannun sakataren gwamnatin tarayya, SGF, Mustafa Boss. A ranar 29 ga watan Satumba, majalisar dattawan ta mika kudiri gaban Buhari kan ya ayyana ‘yan bindiga da ‘yan ta’adda kuma ya saka kafar yaki da su.
Sun sake da bukatar shugaban kasa da ya bai wa dakarun sojin kasar nan da su karar da su ta hanyar ragargaza maboyarsu.
Majalisa za ta mika ƙudurin ayyana ‘yan bindiga da ‘yan ta’adda gaban fadar shugaban kasa Jummaʼa, Oktoba 22, 2021.
Majalisar dattawa za ta mika kudiri ga shugaban kasa Buhari kan ya ayyana ‘yan bindiga da ‘yan ta’adda ‘Yan majalisar sun bukaci shugaban kasa da ya bai wa sojoji damar murkushe maboyarsu tare da ganin bayansu Majalisar wakilan Najeriya ta goyi bayan hakan inda ta ce hakan ne zai sa hukuncin ya shafi har da masu daukar nauyinsu ta fara wata gwagwarmayan taimakawa yara marasa galihu.
KU KARANTA WANNAN:
Bayan Zargin Asirin Da Akayiwa Maryam Yahaya Yanzu Wani Bidiyo Ya Bulla Nata
Kadaku Manta kuyi subscrib na Dalatopnews Domin samin sabbin Labaran Duniya kaitsaye daga shafinmu na Dalatopnews.
One Comment