An bankado jerin wasu jaruman kannywood mata wanda suka tsufa ba tare da sunyi aure ba

An bankado jerin wasu jaruman kannywood mata wanda suka tsufa ba tare da sunyi aure ba

Masana’antar shirya fina-finan hausa ta kannywood ta tara jarumai manya da kanana wanda wasu daga cikin har yanzu basuyi aure ba.

A cikin jaruman kannywood mata akwai wanda har kawo yanzu basuyi aure ba sannan kuma sun tsufa, inda muka sami wata bidiyo daga tashar Arewa package Tv dake kan manhajar Youtube ta wallafa jerin wasu jaruman kannywood mata 13 wanda sun tsufa ba tare da aure ba.

Da yawa daga cikin jaruman wasu sun taba aure bayan sun fito daga gidan mazajen su suka shiga harkar fina-finan.

Wanda jama’a da dama masu kallon shirin fina-finan hausa sun san akwai jaruman da tun suna kan kuruciyar su suka fito daga gidan mazajen su na aure amma har yanzu basu sake yin wani auren ba.

Ga bidiyon nan domin ku kalla kuga jerin jaruman da suka tsufa basuyi aure ba.

Karanta wannan labarin.

Kyawawan Hotunan Gwamnan Kano Ganduje A Yayi Bikin ‘Yan Hisbah

Karanta wannan labarin.

Innalillahi An Kashe Shi Ta Hanyar Burma Masa Wuka A Wurin Zagayen Maulid A Garin Mararraba/Nyaya

Karanta wannan labarin.

Yanzu Aka Bayyana Silar Lalacewar Rayuwar Maryam Yahaya Ta Hanyar Asiri

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button