Bayan Zargin Asirin Da Akayiwa Maryam Yahaya Yanzu Wani Bidiyo Ya Bulla Nata
Bayan Zargin Asirin Da Akayiwa Maryam Yahaya Yanzu Wani Bidiyo Ya Bulla Nata

Kamar Yadda Kuka Sani Babu Rashin Lafiyar Jarumar Da Aka Tattauna Akansa Sosai Da Kuma Zarge-zarge Sama Da Na Maryam Yahaya Jarumar Masana’antar Kannywood.
Yadda Har Takai Ga Rashin Lafiyar Maryam Yahaya Yasaka Manyan Gidan Jaridu Sunyi Hira Da Ita, Tare Da Tambayarta Zahirin Al’amari Akan Abundake Damunta, Domin Kafafen Sada Zumunta Sun Dauki Zafi Wajen Lababawa Rashin Lafiyartata Da Asiri.
Sai Dai Jarumar Tayi Cikakken Bayani Akam Abundake Damunta Sannan Kuma Ta Fafi Gaskiya Al’amari Tare Da Bayyana irin Ciwon Dayake Damunta, Acikin Abunda Jarumar Tafadawa Yan Jarida Shine;
Babu Wani Asiri Da Akayi Min Kawai Cuta Ce Ko Kuma Nace Kaddara Ta Rashin Lafiya Da Allah Yake Jarabtar Kowanne Bawansa Aduk Lokacin Dayaso, Kuma Cutar Datake Damuna Duba Da Gwajin Da Likitoci Sukayi Sune Typhoid Da Malaria.
Wannan Shine Abunda Jarumar Tafadawa Yan Jarida Akan Cece-kucen Da Ake Na Zargij Rashin Lafiyartata Da Kuma Lakaba Mata Asiri.
Bayan Dogon Lokaci Data Dauka Tana Rashin Lafiya Sai Aka Ga Ta Samu Sauki Yadda Ta Wallafa Hotunanta A Shafinta Na Instagram Tare Da Nuna Godiyarya Ga Allah Daya Bata Sauki Akan Abunda Ke Damunta.
Duk Da Dai Fitar Wannam Hoto Na Jaruma Maryam Yahaya Shima Yaso Ya Tayar Da Kura Ganin Ramewar Da Jarumar Tayi Wajen Chanja Kamarta, Amma Sai Dai Abunda Wasu Basu Sani Ba Shine, Ita Rashin Lafiya Tana Da Saurin Chanjawa Mutum Siffa Ballantana Rashin Lafiyarta Da Ake Tunanin Asiri Ne.
Bayan Faruwar Hakan Sai Kuma Yau Muka Tashi Da Wata Guntuwar Bidiyo Na Jarumar Maryam Yahaya Da Abokiyarta Cikin Nishadi Suna Bin Wata Waka, Daganin Alamaun Haka Jarumar Ta Samu Sauki Sosai Ga Bidiyon Nan Sai Ku Kalla.
https://www.instagram.com/p/CVTnXd9I04z/?utm_medium=copy_link
Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannam Bidiyo Na Maryam Yahaya, Sannan Kada Ku Manta Ku Danna Mana Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.
Ku Karanta Wannan Labarin:
Ku karanta Wannan Labarin:
Adam A Zango Ya Koka Kan Yadda Ake Zagin Masu Maulidin Manzon Allah S A W
Ku karanta Wannan Labarin: