Cutar kwalara na Daya daga Cikin cutar data yawaita a Jihar Kano wannan nadaya daga Cikin dalilin dayasa Mai martaba Aminu Ado yaja hankali ga

Cutar kwalara na Daya daga Cikin cutar data yawaita a Jihar Kano wannan nadaya daga Cikin dalilin dayasa Mai martaba Aminu Ado yaja hankali ga

Jan hankalin da Mai martaba sarkin Kano yayi yakarawa likitoci azama wajan kula da narasa lafiyar kwalara a Jihar Kano.

Mai martaba Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero, ya yi kira ga mahukunta da su dauki matakin rigakafin cututtuka irinsu cutar kwalara, maimakon mayar da hankali kan maganinta tunda cutar ta zamto wacce ke barkewa kowace shekara.

Sarkin ya yi wannan kiran ne a lokacin hira da manema labarai, wanda Asusun Tallafawa Yara na Majalisar Dinkin Duniya (UNICEF) ya shirya a fadarsa da ke birnin Kano.

Sarkin ya jaddada bukatar mutane su guji yin bahaya a sarari tare da rungumar tsaftar jik, a matsayin matakan dakile barazanar cutar.

Ya kuma yi kira ga jama’a da su sami rigakafin corona da sauran rigakafin da suka dace kasancewar lokacin sanyi na gabatowa.

Ya bukaci dukkan masu ruwa da tsaki da abin ya shafa da su tabbatar da yin rijistar haihuwa a jihar, tare da rokon kafafen yada labarai da su kara himma wajen wayar da kan jama’a kan abubuwan da suka shafi kiwon lafiya.

To jama’a zamuso kuyi Dan tsokacinku akan wannan lamarin dakuma Karin karfin gwiwa ga sarkin Kano Akan maganar da Kuma Jan hankalin ga malaman tsafta.

KU KARANTA WANNAN:

A yau juma’a majalissar dattawa zata Mika korafi gun Shugaban kasa Muhammad Buhari da ya ayyana yanbindiga a matsayin Yan ta Adda.

Sakowar dalibai 30 Cikin 102 da ‘yanbindiga suka sace a birnin yauri ta Jihar kebbi yasa rundinar sojojin sun.

Bayan Zargin Asirin Da Akayiwa Maryam Yahaya Yanzu Wani Bidiyo Ya Bulla Nata

 

jerin matakan da aka bullo da su don dakile yin magudi da aikata satar amsar jarrabawa JAMB yatada hankalin Dali Bai Wanda har.

Kada kumanta kudanna Mana alamar kararrawar sanarwa Domin samin Jin kararrawar shirye-shiryanmu masu kayatarwa mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button