Shugaban kasar Nigeria Muhammad Buhari ya umarci shuwagabannin tsaro nakasa da suntabbatar da yiwar zabe ko ta halin Kaka ba a samu matsalaba a Jihar anambra Wanda lamarin yadaga hankalin sojojin da Yan sanda Wanda har suka maida martanin

Shugaban kasar Nigeria Muhammad Buhari ya umarci shuwagabannin tsaro nakasa da suntabbatar da yiwar zabe ko ta halin Kaka ba a samu matsalaba a Jihar anambra Wanda lamarin yadaga hankalin sojojin da Yan sanda Wanda har suka maida martanin

Ana takai wayake takaya Shugaban kasar Nigeria Muhammad Buhari ya jagoranci wani taro na gudanar da tsaro a Jihar anambra.

A yammacin yaune muka Sami rahoto daga shafin sawabafm Wanda suka shaidamana.

Shugaban kasa Muhammad Buhari ya umarci sojoji da sauran hukumomin tsaro su tabbatar cewar babu abin da ya hana zaben gwamnan da za ayi a Jihar Anambra a ranar 6 ga watan Nuwamba.

Mai bawa shugaban kasa shawara kan tsaro, Manjo Janar Babagana Munguno mai ritaya ne ya sanar da hakan ga manema labaran fadar shugaban kasa a karshen taro kan tsaro wanda shugaban kasa ya jagoranta.

Babagana Munguno yace Shugaba Buhari ya bada umarnin ne duba da tabarbarewar rashin tsaro da jihar ta Anambra wanda kungiyar ‘yan awaren Biafra ta IPOB suka haifar.

Mai bada shawara akan tsaro yace a watanni biyu da suka gabata sojoji sun samu gagarumar nasara a yakin da suke da ta‘addanci a gabas maso arewacin kasarnan.

Ministan harkokin yan sanda, Maigari Dingyadi wanda shima ya halarci taron ya bayyan jajircewar ‘yan sanda wajen tabbatar da tsaro a jiahar ta Anambra da sauran sassan kasarnan.

KU KARANTA WANNAN:

An bankado jerin wasu jaruman kannywood mata wanda suka tsufa ba tare da sunyi aure ba

Kyawawan Hotunan Gwamnan Kano Ganduje A Yayi Bikin ‘Yan Hisbah

Innalillahi An Kashe Shi Ta Hanyar Burma Masa Wuka A Wurin Zagayen Maulid A Garin Mararraba/Nyaya

Cutar kwalara na Daya daga Cikin cutar data yawaita a Jihar Kano wannan nadaya daga Cikin dalilin dayasa Mai martaba Aminu Ado yaja hankali ga

 

A yau juma’a majalissar dattawa zata Mika korafi gun Shugaban kasa Muhammad Buhari da ya ayyana yanbindiga a matsayin Yan ta Adda.

 

Kada kumanta kudanna Mana alamar kararrawar sanarwa Domin samin Jin kararrawar shirye-shiryanmu masu kayatarwa mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button