Advertisement
Trending

Yanzu Aka Bayyana Silar Lalacewar Rayuwar Maryam Yahaya Ta Hanyar Asiri

Yanzu Aka Bayyana Silar Lalacewar Rayuwar Maryam Yahaya Ta Hanyar Asiri

Maryam yahaya fitacciyar jaruma amasana antar kannywood wacca take taka muhimmiyar rawa A dukkan films din tata bayyana acikinsa.

Kamar yadda kukasani akwanakin Baya Dasuka gabata ta kwanta jinya mai tsanani wanda wasu suke zargin cewa Anyi Mata Asiri, saboda Ramewar datayi wasu kuma suke ganin Cutar Kanjamauce.

Saboda jarumai amasana’antar shirya fina-finan hausa ta kannywood sun saba kwanciya jinya sai aga sun tashi to itakuma abun sai kara tsanani yake.

Wannnan dalili yasa mutane suke kallon sihiri akayimata bayan wannan rikitarikita, kwatsam sai mukaci karo dawani posting ashafin kafar sadarwa na instagram inda wani shahararran marubuce wato datty asalafiyy yayi murtani akan hakan, inda yakecewa,

wannan jarumar ta masanaantar shirya fina-finan hausa ta kannywood wato maryam yahaya yaudarar mahaifinta kayi akasaka ‘yarsa a hallaka kuma anci amanarsa domin Ba’ahaka tabar gidan uban taba domin sai da akayi alkawarin za,ariketa amana tukunna yayarda aka sa yarsa a harkar film, amma yanzu sai aka dawo masa da,ita tamkar Ahureta.

Yakuma kara dacewa kuma tunda takwanta wannan rashillafiyar babu wani jarumi ko jaruma da suka Yi mata jaje ko daukar Dawainiyarta duba ga iyayanta masu karamin karfine.

To saidai wannan maganar dayakeyi kamar kurman baki yakeyiwa jarumi kuma sarki Amasana’antar shirya finafinan hausa ta kannywood wato Ali Nuhu domin shine yaje yakarbeta a hannun babanta tun, tudun kirjinta bai gama girmaba ma,ana bata balagaba.

Bayan wannan rubutun da datty asalafiyya yayi ga masana’antar kannywood sai shugaban hukumar tace fina-finai isma’il Na’abba afakallahu yayi masa martani kamar haka.

Nafarko maryam yahaya batilasta ta akayi sai dashiga harkar film’s ba ita tanuna sha’awar hakan kuma ita ba Talaka bace ma’ana tanada kudi domin kannywood ta taimaketa Tasamu abubuwa dadama, domin tamallaki gidan kanta ta silar kannywood danhaka Bata bukatar komai daya wuce addu,a

Yakara dacewa kuma abokanan sana,arta suna tururuwar yimata jaje domin wasu suna shiga wasu suna fita.

Jim kadan da wannan lamari sai kuma mukaci karo da wata videon jarumar inda take tattau nawa dawani babba na masana,antar kannywood inda take bayyana masa cewa ita babu wani wanda yayi mata sihiri Typhoid ce malaria.

Tosai dai kuma jarumar tayi Amai Ta Lashe domin kuwa sunje wajan wani malami ance wani mawakine yayi mata sihiri.

Bayan wannan da dan kwanaki sai kuma ayau muka cikaro wata videon jaruma tare dawata su holewarsu kamar da itace tajarabtu hakaba todama komai yayi farko yana da karshe, zamuso mukarbi ra,ayoyunku game da wannan batu kuyi subscribe domin samun sabbin shirye shiryenmu masu kayatarwa.

Ga Bidiyon Sai ku Kalla:

Ku Karanta Wannan Labarin:

Bayan Zargin Asirin Da Akayiwa Maryam Yahaya Yanzu Wani Bidiyo Ya Bulla Nata

Ku karanta Wannan Labarin:

Ali Nuhu Yayiwa Jaruma Amal Umar Wasu Kalamai Masu Daukan Hankali Bayan Wallafa Wasu Hotuna Nata Na Birthday

Ku karanta Wannan Labarin:

Adam A Zango Ya Koka Kan Yadda Ake Zagin Masu Maulidin Manzon Allah S A W

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button