Dakarun jami’an sojojin Nigeria sunyiwa ‘yan kungiyar (ISWAP) lugudan wuta ta Jirgin sama Wanda Hakan Yasa.

Dakarun jami'an sojojin Nigeria sunyiwa 'yan kungiyar (ISWAP) lugudan wuta ta Jirgin sama Wanda Hakan Yasa.

Gwamnatin Nigeria ta jinjinawa sojojin ta kan irin Baron makauniyar da sukaiwa Yan gungiyar (iswap) a wani simame da suka kaimusu.

A yau mukasamu saban rahotan daga shafin BBC hausa Wanda suka tabbatar Mana da irin nasarar da sojojin suka samu a Yayin artabu da yankungiyar (iswap).

Jiragen yaki na sojan Najeriya uku sun yi wa manyan mayakan kungiyar lslamic States of West Africa Province (ISWAP) ruwan wuta a yankin arewa maso gabas, a cewar rundunar sojan saman ƙasar.

Wata sanarwa da kakakin rundunar, Edward Gabkwet, ya fitar ranar Juma’a ta ce an kai hare-haren ne kan mayaƙan lokacin da suke taruwa a jiragen ruwa da zummar yin wata ganawa a Tumbun da ke kusa da Tafkin Chadi.

“Bayan samun bayanan sirri ranar 20 ga watan Oktoba cewa jiragen ruwa kusan 20 na ‘yan ta’addan Boko Haram ko ISWAP na taruwa don yin ganawa a Tsibirin Tumbuns da ke Malam Fatori, jirgi uku na rundunar Operation Hadin Kai sun kai musu hare-hare ta sama,” a cewar sanarwar.

Mummunan harin ya sa mayaƙan sun fantsama neman tsira da rayuwarsu yayin da kowane jirgi ke ɗauke da mutum biyar zuwa shida, a cewar Kwamando Gabkwet.

Ranar Alhamis gwamnatin Najeriya ta ce ta kashe sabon shugaban kungiyar ta ISWAP mai suna Malam Bako bayan ta tabbatar da mutuwar wanda ya gada mai suna Abu Musab Al-Barnawi a farkon watan Oktoba.

To jama’a a harkulum Kuna tare Dani A.Usman Ahmad a shafinmu na Dalatopnews Dauke da Labaran Duniya.

KU KARANTA WANNAN:

Yakamata A Daina Yiwa Amarya Lefe Da Kayan Daki Cewar Fauziyya D Suleiman

Na Sayar Da Diyata N150,000 Ne Don In Biya Kudin Haya A Cewar Wata Mahaifiya

Mata Guda Bakwai (7) A Duniya Da Bidiyon Tsirachinsu Ya Fita Wadanda Aka Sansu

Ashe wannan dalilin ne yasa ake zagin mutanen da suke gudanar da maulidi idan shekara ta zagayo

Shugaban kasar Nigeria Muhammad Buhari ya umarci shuwagabannin tsaro nakasa da suntabbatar da yiwar zabe ko ta halin Kaka ba a samu matsalaba a Jihar anambra Wanda lamarin yadaga hankalin sojojin da Yan sanda Wanda har suka maida martanin

Kada kumanta ku daure ku Danna Mana alamar kararrawar sanarwa Domin samin Jin kararrawar shirye-shiryanmu masu kayatarwa mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button