Jirgin kasan da Gwamnatin jiha ta dakatar zai cigaba da aiki a yau a sabat Wanda Yan Bindiga suka maida martanin.

Jirgin kasan da Gwamnatin jiha ta dakatar zai cigaba da aiki a yau a sabat Wanda Yan Bindiga suka maida martanin.

Shugaban sufirin Jirgin kasa yaba da sanarwar Jirgin kasan da yasamu matsala a Jihar kaduna  zaicigaba da aiki a yau a sabat.

Idan bakumanta a acikin makon Daya gabata muka shaida muku cewa Jirgin kasan dayake sufiri Kaduna Zuwa abuja! ‘Yan bindigar Dake yakin Kaduna sun Samar nakiya a January Jirgin Wanda Gwamnatin taraiya ta dakatar da zirga-zirgar Jirgin.

Ministan Ma’aikatar Sufuri ta Kasa Mista Rotimi Amaechi, ya bayyana cewa Jirgin Kasan Kaduna zuwa Abuja, zai Cigaba da aikin a yau Asabar.

Idan za’a ita tunawa de gwamnatin tarayya ta dakatar da Jigilar tun ranar 21 ga watan Oktobar da muke ciki, biyo bayan yadda wasu mahara suka kaiwa Jirgin hari tare da lalata shi ta hanyar saka masa nakiya akan hanyarsa tatafiya.

Ministan ya bayyana hakan ne biyo bayan wata ziyarar gani da ido da ya kai a jiya Juma’a, yana mai cewa jirgin zai ci gaba da aiki daga yau Asabar 23 ga watan Oktoban 2021.

Haka kuma ya ƙara da cewa gwamnati ta duƙufa wajen kama waɗanda suka kai harin.

Kazalika, ya yi alƙawarin ganawa da sojoji da kuma jami’an DSS game da lamarin a birnin tarayya Abuja.

A cewarsa, injiniyoyin hukumar ne suka  gyara hanyar jirgin,  kuma sun kammala aikin a kan lokaci.

To jama’a zamuso mukarbi ra’ayoyinku na sakon Allah yakiyaye gaba yakuma tsare bayinsa daga fadawa Hannun mugayan mutane ameen.

A harkulum kada kumanta Kuna tare Dani A.usman Ahmad a shafinmu na Dalatopnews kucigaba da bibiyarmu a shafin namu Domin samin labaran Duniya kaitsaye.

KU KARANTA WANNAN:

Rabi’u Rikadawa Ya Bayyana Dalilinsa Na Rungumar Wata Jaruma A Kannywood

Dakarun jami’an sojojin Nigeria sunyiwa ‘yan kungiyar (ISWAP) lugudan wuta ta Jirgin sama Wanda Hakan Yasa.

Ya kamata iyaye su soke kayan lefe da kayan daki domin a sami saukin auratayya, cewar Fauziyya D Sulaiman

Yakamata A Daina Yiwa Amarya Lefe Da Kayan Daki Cewar Fauziyya D Suleiman

Kada kumanta ku daure ku Danna Mana alamar kararrawar sanarwa Domin samin Jin kararrawar shirye-shiryanmu masu kayatarwa mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button