Tirkashi Ana Zargin Jarumar Kannywood Da Cikin Shege Bilkisu Shema
Tirkashi An Zargi Jarumar Kannywood Da Cikin Shege Bilkisu Shema

Fitacciyar Jarumar Kannywood Wato Bilkisu Abdullahi, Wanda Akafi Sani Da Bilkisu Shema An Taba Yi Mata Zargin Cikin Shege A Kwanakin Baya.
Kamar Yadda Kuka Sani Yawanchi Al’adar Jaruman Kannywood Ce, Duk Abunda Sukayi Na Rayuwarsu Suna Wallafashi A Shafukansu Na Sada Zumunta Tun Daga Aurensu,Haihuwa,Mota,Gida,Shago Da Dai Sauran Abubuwa Sukan Dauki Hotuna Su Wallafashi A Shafukansu Na Sada Zumunta.
Duk Da Kunsan Fitaccen Mawaki Kuma Jarumi A Masana’antar Kannywood Wato Ado Gwanja Yayi Aure A Shekarar 2019 Sannan Jarumin Ya Samu Haihuwa A Shekara Ta 2020, Yadda Akayi Taro Na Musamman Sannan Aka Dauki Hotuna Masu Kayatarwa.
Yadda Muka Ga Harda Yam Matan Kannywood Kamarsu Maryam Yahaya,Bilkisu Shema Da Sauran Jarumai Sun Halarchi Wajen.
To Sai Dai Abunda Ya Dauki Hankali Bayan Faruwar Wannan Al’amari Shine Lokacin Da Jaruma Bilkisu Shema Ta Wallafa Hotonta Dauke Da Jaririn Da Matar Ado Gwanja Ta Haifa, Sai mutane Da Dama Suka Fara Tofah Albarkachin Bakinsu Akan Wannan Hoto, Cikin Masu Tsokaci Akwai Wani Saurayi Da Yace Ko Kinyi Cikin Shege Ne Kin Haihu.
Wannan Kalmar Ta Bawa Jarumar Haushi Ganin Ba’a Taba Samunta Da Wani Aibu Ko Abun Cece-kuce Ba A Kannywood, Duba Da Yadda Take Da Kamun Kai Da Sauran Mu’amala ta Matan Kirki A Masana’antar.
Shafin Hausa Join Ya Wallafa Wani Bidiyo Yadda Yayi Cikakken Bayani Game Da Al’amarin Ga Bidiyon Sai Ku Kalla.
Zamu so Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Magana Da Akayiwa Bilkisu Shema Bayan Ganin Hotonta Da Jariri.
Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe.
Ku Karanta Wannan Labarin:
Rabi’u Rikadawa Ya Bayyana Dalilinsa Na Rungumar Wata Jaruma A Kannywood
Ku Karanta Wannan Labarin:
Mata Guda Bakwai (7) A Duniya Da Bidiyon Tsirachinsu Ya Fita Wadanda Aka Sansu
Ku Karanta Wannan Labarin:
An bankado jerin wasu jaruman kannywood mata wanda suka tsufa ba tare da sunyi aure ba