Trending

An Taba Bani Naira Miliyan Dari Biyar Saboda Na daina Yiwa Buhari Waka Cewar Rarara

An Taba Bani Naira Miliyan Dari Biyar Saboda Na daina Yiwa Buhari Waka Cewar Rarara

A Wata Gajeriyar hira Da Gidan Jaridar BBC Hausa Sukayi Acikin Shirin Daga Bakin Mai Ita Da Mawakin Siyasar Nan Wato Dauda Kahutu Rarara Ya Bayyana Abubuwan Dasuka Faru Ga Rayuwarsa Sannan Kuma Da Nasarorin Daya Samu A Harkar Waka.

Mawakin Siyasar Ya Bayyana Wani Abu Da Mutane Basu Sani Ba Game Da Wakokin Dayakeyiwa Shugaba Muhammad Buhari, Ganin Cewa Wasu Suna Zaton Domin Kudi Yakeyiwa Buhari Waka Wasu Kuma Sabanin Haka.

Duk Da Dai Akwanakin Baya Mawakin Yataba Janyowa Cece Kuce A Shekarar Data Gabata, Saboda Ya Karbi Naira Dubu Daya Ga Kowanne Masoyin Shugaba Buhari Domin Zai Yi Masa Waka, Wanda Akalla Ya Samu Miliyoyin Kudi A Sanadiyyar Wannan Abu Da Ya Nema.

Tirkashi Rarara Yasha Zagi Da Allah Ya Isa Awajen Masoya Buhari Akan Karban Kudinsu Dayayi Da Niyyar Yin Waka

Bayan Cece Kuce Dayake Ta Yawo Daga Bakin Mutane Akan Dauda Kahutu Rarara, Ganin Cewa Yanayiwa Manyan ‘Yan Siyasa Waka Suna Bashi Kudi, Amma Kuma Yana ikkrarin Cewa Shugaba Buhari Baya Bashi Komai Idan Yayi Masa Waka.

A Yau Mawakin Ya Bayyana Dalilin Dayasa Baya Karban Kudi A Hannun Shugaba Buhari, Acikin Bayyana Dalilinsa Yace Saboda Gaskiya Shugaba Buhari Shiyasa Yake Yi Masa Wakoki Kyauta Domin Yasan Shugaba Buhari Mai Gaskiyane.

Zamu Nuna Muku Bidiyon Domin Ku Ganewa Idonku, Saboda Hausawa Sunce Gani Ya Kori Ji.
Ga Bidiyon Sai Ku Kall.

Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Al’amari Da Dauda Kahutu Rarara Ya Fada Game Da Cece-kucen Da Akeyi Na Wakokin Dayakeyiwa Muhammad Buhari Kyauta.

Sannan Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

Ku Karanta Wannan Labarin:

Labari Mai Dadi Buhari Zai Bawa Masu Digiri Bashin Milliyan Saboda Rage Zaman Banza


Ku Karanta Wannan Labarin:

Yadda wani matashi mai suna Hamza ya jagoranci masu garkuwa da mutane suka sace mahaifinsa sabida za’a biya shi naira 200,000

Ku Karanta Wannan Labarin:

Ya kamata iyaye su soke kayan lefe da kayan daki domin a sami saukin auratayya, cewar Fauziyya D Sulaiman

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button